-
Ko Kun San Na (210) Litinin 24 ga Watan Mehr Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 11, 2017 12:41Yau Litinin 24-Mehr-1396H.SH=25-Muharram-1439H.K.=16-Octoba-2017M.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Dakile Kokarin 'Yan Ta'adda Na Kai Hare-Hare Lokacin Ashura
Oct 10, 2017 02:22Ministan tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na kasar Iran Sayyid Mahmoud Alawi ya bayyana cewar jami'an tsaron Ma'aikatar tasa sun sami nasarar dakile wani shiri na kai hare-haren ta'addanci a cikin Iran lokacin Ashura yana mai cewa jami'an tsaron sun kame wani adadi na 'yan ta'addan.
-
Janar Jafari da Zarif Sun Mayar Da Martani Kan Kokarin Amurka Na Bata Sunan Dakarun IRGC
Oct 10, 2017 02:21Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musuluci na Iran (IRGC) Manjo Janar Muhammad Ali Jafari ya bayyana cewar bakin dakarun kare juyin juya halin Musuluncin na Iran da na Ma'aikatar harkokin wajen kasar sun zo daya a fagen kare manufofin juyin juya halin Musulunci yana mai kiran shugaban Amurka da ya fahimci hakan.
-
Ko Kun San Na (209) Lahadi 23 ga Watan Mehr Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 07, 2017 00:31Yau Lahadi 23-Mehr-1396H.SH=24-Muharram-1439H.K.=15-Octoba-2017M.
-
Ko Kun San Na (208) Asabar 22 ga Watan Mehr Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 07, 2017 00:29Yau Asabar 22-Mehr-1396H.SH=23-Muharram-1439H.K.=14-Octoba-2017M.
-
Ko Kun San Na (207) Jumma'a 21 ga Watan Mehr Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 07, 2017 00:27Yau Jummaa21-Mehr-1396H.SH=22-Muharram-1439H.K.=13-Octoba-2017M.
-
Ko Kun San Na (206) Alhamis 20 ga Watan Mehr Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 07, 2017 00:26Yau Alhamis 20-Mehr-1396H.SH=21-Muharram-1439H.K.=12-Octoba-2017M.
-
Ko Kun San Na (205) Laraba 19 ga Watan Mehr Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 07, 2017 00:24Yau Laraba 19-Mehr-1396H.SH=20-Muharram-1439H.K.=11-Octoba-2017M.
-
Ko Kun San Na (204) Talata 18 ga Watan Mehr Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 07, 2017 00:22Yau Talata 18-Mehr-1396H.SH=19-Muharram-1439H.K.=10-Octoba-2017M.
-
Iran : Babu Zancen Sake Tattauna Yarjejeniyar Nukiliya_Salehi
Oct 06, 2017 07:32Shugaban hukumar makamashin nukiliya ta Iran, Ali Akbar Salehi, ya bayyana cewa, ba za a sake cimma wata sasantawa game da yarjejeniyar nukiliyar kasar da aka cimma tsakanin manyan kasashen duniya.