-
Bashar al-Asad: Siriya Ba Za Ta Taba Mancewa Da Taimako Da Sadaukar Iran Ba
Oct 06, 2017 01:54Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad ya bayyana cewar kasar Siriya ba za ta taba mantawa da irin sadaukarwar da taimakon da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi mata ba a lokacin tsanani na yakin da aka sanya ta ciki.
-
Shugabannin Iran Da Turkiyya Sun Bayyana Rashin Amincewa Da Rarraba Kasar Iraki
Oct 04, 2017 13:52Shugabannin kasashen Iran da Turkiyya sun bayyana cewa ba za su taba amincewa da kokarin Kurdawa na rarraba kasar Iraki ba, suna masu sake jaddada shirin gwamnatocinsu na kara karfafa alakar da ke tsakanin kasashen biyu.
-
Turkiyya / Iran : Erdogan Na Ziyara A Tehran
Oct 04, 2017 07:27Shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya fara wata ziyara aiki a nan birnin Tehran na Jamhuriya musulinci ta Iran, inda ya gana da takwaransa na Iran din Hassan Rohani.
-
Iran A Mako 05-10-2017
Oct 04, 2017 04:02Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako da ke leko muku wasu daga cikin lamurran da suka faru a Iran cikin mako wanda ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi da fatan masu saurare suna cikin koshin lafiya kuma za su kasance tare da mu tun daga farkon shirin har zuwa karshensa.
-
Ko Kun San Na (203) Litinin 17 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 03, 2017 05:39Yau Litinin 17-Mehr-1396H.SH=18-Muharram-1439H.K=09-Octoba -2017M.
-
Ko Kun San Na (202) Lahadi 16 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 03, 2017 05:36Yau Lahadi 16-Mehr-1396H.SH=17-Muharram-1439H.K=08-Octoba -2017M.
-
Ko Kun San Na (201) Asabar 15 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 03, 2017 05:33Yau Asabar 15-Mehr-1396H.SH=16-Muharram-1439H.K=07-Octoba -2017M.
-
Ko Kun San Na (200) Jumma'a 14 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 03, 2017 05:31Yau Jumma'a 14-Mehr-1396H.SH=15-Muharram-1439H.K=06-Octoba -2017M.
-
Ko Kun San Na (199) Alhamis 13 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 03, 2017 05:26Yau Alhamis 13-Mehr-1396H.SH=14-Muharram-1439H.K=05-Octoba -2017M.
-
Ko Kun San Na (198) Laraba 12 Ga Watan Mehr Shekara Ta 1396 Hijira Shamsia
Oct 03, 2017 05:23Yau Laraba 12-Mehr-1396H.SH=13-Muharram-1439H.K=04-Octoba -2017M.