-
Ko Kun San Na (185) Alhamis 30 Ga Watan Shahrivar Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Sep 09, 2017 23:16Yau Alhamis 30-Shahrivar-1396H.SH=30-Zulhajji-1438H.K.=21-Satumba-2017M.
-
Kocin Kwallon Kafan Myammar Yayi Murabus Don Nuna Rashin Amincewa Da Kashe Musulmi
Sep 09, 2017 01:14Dan kasar Iran kana kuma babban kocin kungiyar kwallon kwafa ta kasar Myammar yayi murabus daga aikin don nuna rashin amincewarsa da kisan kiyashin da sojoji da 'yan daba mabiya addinin Buddha suke ci gaba da yi wa musulmin Rohingya na kasar.
-
Ko Kun San Na (184) Laraba 29 Ga Watan Shahrivar Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Sep 08, 2017 14:46Yau Laraba 29-Shahrivar-1396H.SH=29-Zulhajji-1438H.K.=20-Satumba-2017M.
-
Iran: Wajibi Ne Duniya Ta Kawo Karshen Kisan Kiyashin Da Ake Yi Wa Musulmin Rohingya.
Sep 07, 2017 13:30Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya rubuta a shafinsa na Twitter cewa; Babu wani dalili da zai sa duniya ta zura ido ana yi wa musulmin Rohingya kisan kiyashi.
-
Iran Na Shirin Aikewa Da Tallafi Ga Musulmin Rohingya
Sep 07, 2017 06:38Kungiyar agaji ta red-Crescent a Iran ta ce tana shirin aikewa da kayan tallafin abunci ga musulmin Rohingya da suka tserewa cin zarafin da jami'an tsaron Myammar ke musu.
-
Ko Kun San Na (183) Talata 28 Ga Watan Shahrivar Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Sep 06, 2017 09:16Yau Talata 28-Shahrivar-1396H.SH=28-Zulhajji-1438H.K.=19-Satumba-2017M.
-
Ko Kun San Na (182) Litinin 27 Ga Watan Shahrivar Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Sep 06, 2017 09:12Yau Litinin 27-Shahrivar-1396H.SH=27-Zulhajji-1438H.K.=18-Satumba-2017M.
-
Ko Kun San Na (181) Lahadi 26 Ga Watan Shahrivar Shekara ta 1396 Hijira Shamsia
Sep 06, 2017 09:07Yau Lahadi 26-Shahrivar-1396H.SH=26-Zulhajji-1438H.K.=17-Satumba-2017M.
-
Iran Ta Yabawa Saudiyya Kan Nasara Shirya Aikin Hajjin Bana
Sep 05, 2017 11:09Jamhuriya musulinci ta Iran ta yi godiya ga kasar Saudiyya kan yadda ta shirya aikin hajjin bana cikin nasara.
-
Ko Kun San Na (180) Asabar 25 Shahrivar Shekara Ta 1396 Hijira Kamariyya.
Sep 03, 2017 22:22Yau Asabar 25-Shahrivar-1396H.SH=25-Zulhajji-1438H.K.=16-Satumba-2017M.