-
Ko Kun San na (140) Litinin 16 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya
Aug 02, 2017 02:24Yau Litinin 16-Murdod-1396H.SH=14-Zulkida-1438H.K.=07-Augusta-2017M.
-
Iran Ta Kafa Kwamitin Sa Ido A Kan Yarjejeniyar Nukiliya
Aug 01, 2017 02:57Gwamnatin Iran ta kafa wani kwamiti a jiya, wanda zai sanya ido a kan yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tsakanin Iran da manyan kasashen duniya, gami da kungiyar tarayyar turai.
-
Kasashen Iran Da Uganda Na Fatan Kara Karfafa Hulda Tsakaninsu
Jul 30, 2017 01:50Jadakan Jamhuriya Musulinci ta Iran a Uganda ya gana da mukadanshin Firayi Ministan kasar, inda bangarorin biyu suka sanar da wajabcin kara hulda a tsakaninsu.
-
Majalisar Iran Ta Kada Kuri'ar Amincewa Da Kudurin Mayar Wa Amurka Da Aniyarta
Jul 29, 2017 12:33Kwamitin tsaron kasa da siyasar waje na Majalisar Shawarar Musulunci ta kasar Iran ya kada kuri'ar amincewa da wani kuduri na mayar da martani kan ta'addanci da mulkin mallakan Amurka a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Ko Kun San Na (139) Lahadi 15 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Jul 29, 2017 10:42Yau Lahadi 15-Murdod-1396H.Sh-13-Zulk9da-1438H.K.=06-Augusta- 2017M
-
Ko Kun San Na (138) Asabar 14 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Jul 29, 2017 10:40Yau Asabar 14-Murdod-1396H.Sh-12-Zulk9da-1438H.K.=05-Augusta- 2017M.
-
Ko Kun San Na (137) Jumma'a 13 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Jul 29, 2017 10:37Yau Jumma'a 13-Murdod-1396H.Sh-11-Zulk9da-1438H.K.=04-Augusta- 2017M
-
Ko Kun San Na (136) Alhamis 12 Ga Watan Murdod Shekara Ta 1396 Hijira Shamsiyya.
Jul 29, 2017 10:34Yau Alhamis 12-Murdod-1396H.Sh-10-Zulk9da-1438H.K.=03-Augusta- 2017M
-
Ruhani: Ko Shakka Babu Iran Za Ta Mayar Da Martani Ga Takunkumin Amurka
Jul 27, 2017 00:58Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani yayi watsi da amincewar da majalisar Amurka ta yi ga wani daftarin doka da za ta kara kakabawa kasar Iran sabbin takunkumi yana mai cewa ko shakka babu wannan mataki na Amurka ba zai tafi haka ba tare da mayar masa da martani ba.
-
EU Ta Damu Kan Kakabawa Rasha Takunkumi
Jul 26, 2017 11:21Kungiyar tarayya turai ta nuna damuwa akan sabbin takunkumin da Amurka ta kakabawa kasar Rasha.