Pars Today
Kasashen Jamus da kuma Faransa sun sha alwashin karfafawa kasashen yankin Sahel wajen yaki da mayakan dake ikirari da sunnan jihadi.
Gwamnatin kasar Jamus ta yi kakkausar suka dangane da sabbin takunkuman da Amurka ta dora wa kasar Rasha, tare da bayyana hakan da cewa ya sabawa ka'ida.
Jami'an Kostom a Jamus sun yi wani wawan kamu na kusan ton hudu na hodar Iblis a tashar ruwan Hambourg.
Ministan harkokin cikin gidan kasar Jamus ya yi kakkausar suka kan mummunar dabi'ar nan ta fataucin bil-Adama musamman ganin yadda bakin haure suke rasa rayukansu a tekun Mediterrenea.
Wasu jagororin al'ummar musulmin turai sun hallara a wani gangami na kyammar ayyukan ta'addanci a birnin Balin na Jamus domin nunawa duniya yadda addinin na Islama ba shi da wata alaka da ta'addaci.
Zanga-zangar da Masu adawa da taron G20 a garin Hamburg na Jamus ya yi sandiyar taho mu gana tsakanin su da jami'an 'yan sanda
Musulmin kasar Jamus za su gudanar da jerin gwano domin nisanta kansu daga ‘yan ta’adda masu kai hare-hare da sunan addinin musulunci.
Jam'iyyar masu ra'ayin 'yan mazan jiya ta shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta samu gagarumin rinjaye a zaben fitacciyar jihar North Rhein Westphalia da ya gudana a wannan Lahadi.
Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya yi kakkausar suka kan harin da kasar Amurka ta kaddamar kan kasar Siriya tare da bayyana harin a matsayin taimakawa 'yan ta'adda da suke ci gaba da kokarin rusa kasar.
Gwamnatin kasar Jamus ta kori wani dan kasar zuwa tarayyar Nigeria don abinda ta kira barazana ga tsaron kasarta.