Pars Today
Wani dan majalisar dokokin kasar ta Iraki, Muhammad al-Baldawi ne ya yi gargadin cewa; Amurka tana kokarin sakin fursunonin 'yan ta'adda a cikin Iraki domin sake ba su damar farfadowa
Paparoma Francis shugaban mazhabar Catholica ta kiristoci ya yi gargadi ga shuwagabannin kasashen duniya da su yi hattara don kada su jawo yakin duniya.
Tsohon shugaban kasar Tunusiya ya yi gargadin cewa: Kasashen Larabawa sun kama hanyar rusa kansu sakamakon rashin kula da lura na gwamnatocin kasashen.
'Yan adawa a Masar sun yi gargadi gwamnatin kasar kan irin mummunan tasirin da karin farashin man fetur zai janyo a kasar musamman kara wurga talaka cikin halin kaka-ni ka yi.
Kwamitin kolin kula da kare hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya nuna tsananin damuwarsa kan yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke ci gaba da aiwatar da hare-haren wuce gona da iri kan al'ummar Palasdinu.
Masu bincike da likitocin kasa da kasa sun yi gargadin sake billar cutar kwalara cikin kashi 54% na yankunan kasar yemen da hakan na iya yin sanadin kamuwar milyoyin mutanan kasar
Kasashen Laten Amurka da dama sun nuna damuwarsu da hare-haren wuce gona da iri wadanda kasashen Amurka, Faransa da Britania suka kaiwa kasar Sirya a safiyar jiya Asabar.
Kamfanin dillancin labarun Sputnik ya ambato majiyar gwamnatin kasar Rasha na cewa korar jami'an diplomasiyya fiye da 100 da Birtaniya da kawayenta su ka yi zai fuskanci mai da martani.
Babban sakataren kungiyar Ansarullahi ta mabiya Huthi ya yi kira ga al'ummar Yamen da su fadaka kan makircin da mahukuntan Saudiyya suke kitsawa da nufin hada al'ummar Yamen fada a tsakaninsu.
Tsohon shugaban kungiyar gwagwarmaya Hamas, ya ce; An shiga wani yanayi da ta kai ga cewa; wasu gwamnatoci basu damuwa da batun palasdinawa