Pars Today
Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Human Right Watch ta zargi gwamnatin Masar da kame dalibai 'yan kasar China da suke karatun addinin Islama a cikin kasarta.
Dakarun tsaron Tunusiya sun yi awan gaba da masu adawa da Siyasar Gwamnatin kasar da dama
'Yan sandan kasar Italiya sun kame wani dan Najeriya wanda ake zargi da azabtar da yan gudun hijira a kasar Libya
Jami'an tsaron kasar Masar sun kame wasu daga cikin masu gudanar da jerin gwano da gangami a sassa daban-daban na kasar da ke nuna rashin amincewarsu da cefanar da tsibiran kasar guda biyu ga Saudiyya.
An kame jami'an tsaro 30 a jamhuriyar Dimukradiyyar Congo sakamakon karbar cin hanci da rashawa.
Dakarun tsaron Haramcecciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan Palastinawa a wannan lahadi tare da yin awan gaba da Mutane 7
Shugaban 'yan Sandar Jumhoriyar musulinci ta Iran ya sanar da cewa a safiyar yau Assabar, jami'an 'yan sanda sun gano tare da Cabke wani gungun 'yan ta'addar a gefen birnin Tehran.
Ministan tsaron kasar Kamaru ya bada sanarwan cewa na kama sojojin kasar 30 wadanda suka toshe tituna a wani gari da suke aiki a arewacin kasar a cikin wannan makon tare da bukatar a biyasu karin kudade don ayyukan da suke yi.
Babban Daraktan yaki da Ta'addanci na Ma'aikatar Leken Asirin Iran ya sanar da kame wasu gungun 'yan ta'adda da suka yi kokarin kai hare-haren ta'addanci a nan birnin Tehran a safiyar yau Laraba.
'Yan Sandan kasar Libya sun kama mahaifin matashin da ake zargi da kai harin ta'addanci cibiyar raye-raye ta Manchester Arena da ke birnin Manchester na kasar Ingila da yayi sanadiyyar mutuwar mutane 22 da raunana wasu da dama.