Pars Today
‘Yansanda a kasar Kenya sun kira ministan kudin kasar Mr Henry Rotich a karo na biyu don amsa tambayoyi dangane da badakkalar gina madatsun ruwa guda biyu wadanda za’a kashewa miliyoyin dalar Amurka a kasar.
Wata kotu a kasar Canada ta yanke hukuncin dauri na har'abada a kan wani dan kasar makiyin musulmi, wanda kuma ya kashe musulmi 6 a cikin wani masallaci a jihar Qubec a shekara ta 2017.
Piraministan kasar Canada ya bayana shirin kasarsa na dakatar da yarjejjeniyar sayar da makamai ga kasar Saudiya
Gwamnatin kasar Canada ta bada sanarwan kara yawan taiamakon da take bawa hukuma mai kula da yan gudan hijiran Palasdinwa a jiya jumma'a.
Gwamnatin Canada, ta amince da bukatar kwace takardar zama dan kasa ga shugabar kasar Myanmar, Aung San Suu Kyi, saboda yadda tayi gum da bakinta akan kisan kiyashin 'yan Rohongyas.
Wasu yan majalisar dokokin tarayyar turai sun bayyana goyon bayansu ga kasar kanada dangane da korar jakadan kasar wanda Saudia ta yi a cikin kwanakin da suka gabata.
Justin Trudeau mai da martani akan kiran da Trump ya yi wa kasashen mambobi na Nato da su rika biyan kungiyar kaso biyu cikin dari da kudaden shigarsu, yana cewa; wane alfanu ne hakan zai haifar?
Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato kakakin ma'aikatar lafiya ta jahar Quebec na cewa; Adadin wadanda zafin ya kashe sun kai 70.
Ma'aikatar Lafiya a lardin Quebec ta kasar Canada ta sanar da mutuwar mutane akalla 33 sakamakon tsananin zafi da rashin kadawar iska a yankunan gabashin kasar.
Kamfanin dillancin Anatoly na kasar Turkiya ya ambato majalisar harkokin wajen kasar Canada tana sanar da hana yan asalin kasar Burundi mazaunanta, kada kuri'ar raba gardama akan zaben 2018.