-
Harin Kunar Bakin Wake Na Boko Haram Ya Ci Rayukan Mutane Uku A Jihar Borno
Mar 06, 2018 06:28Wani dan kunar bakin wake dake kan Babur da ake kyautata zaton dan boko haram ne ya tarwatsa kansa a wani kauye dake wajen Maiduguri babban birnin jahar Bornon Najeriya tare da kashe akalla mutane uku da kuma jikkata wasu 18 na daban.
-
Jami'an Sojin Najeriya Da Na Kamaru Sun Ce Sun Kashe 'Yan Boko Haram 35
Feb 27, 2018 19:29Rundunar sojin Najeriya da ke yaki da Boko Haram ta ce a wani farmaki na hadin gwiwa da suka kai tare da sojojin Kamaru a kan wuraren buyar 'yan Boko Haram, sun kashe 35 daga cikin mayakan kungiyar.
-
Yan Bindiga Sun Kashe Fararen Hula 4 A Yankin Arewacin Kasar Mali
Feb 05, 2018 06:30Rundunar sojin Mali ta sanar da cewa: Wasu gungun 'yan bindiga sun kashe fararen hula 4 a yankin da ke arewacin kasar.
-
Amnesty: Sojojin Najeriya Sun Kashe Kauyawa 35
Jan 30, 2018 18:59Kungiyar kare hakkin bil'adama din ta ce a kalla mutane 35 ne sojojin Najeriya suka kashe ta hanyar kai hari da jiragen yaki
-
Demokradiyyar Congo: An Kashe Mutane Da Dama A Zanga-zangar Kin Jinin Shugaba Kabila
Jan 22, 2018 06:23Jami'an tsaron kasar ta jamhuriyar Demokradiyyar Congo sun bude wuta akan masu Zanga-zanar nuna kin jinin shugaba Joseph Kabila.
-
Gobara Ta Lashe Rayukan Mutane 2 Tare Da Jikkatan Wasu Fiye Da 40 A Jamhuriyar Czech
Jan 21, 2018 07:08Hukumar kwana-kwana a Jamhuriyar Czech ta sanar da bullar gobara a wani otel da ke birnin Prague fadar mulkin kasar da ta lashe rayukan mutane akalla biyu tare da raunata wasu fiye da arba'in na daban a cikin daren jiya.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Bindige Mutane 13 A Kudancin Kasar Senegal
Jan 07, 2018 11:12Wasu 'yan bindiga dadi sun bindige alal akalla mutane 13 a wani hari da suka kai garin Ziguinchor da ke kudancin kasar Senegal
-
An Kashe Jami'an Tsaron Masar 6 A Yankin Sinai Ta Arewa
Dec 29, 2017 06:35Kakakin Rundunar tsaron Masar ya sanar da cewa Sojoji 6 ne suka rasa rayukansu sanadiyar fashewar Bam a yankin Sinai ta arewa.
-
Harin Kunar Bakin Wake Ya Hallaka Mutane 6 A Arewa Maso Gabashin Najeriya.
Dec 29, 2017 06:34Akalla mutane 6 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 13 na daban suka jikkata sanadiyar harin kunar bakin wake a wata kasuwar kauye dake kusa da garin Maiduguri babban birnin jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin Najeriya.
-
Mutane 7 'Yan Kasar Congo Sun Rasa Rayukansu Akan Iyaka Da Uganda
Dec 28, 2017 18:58Wata Majiyar kasar ta Demokradiyyar Congo ta ce soja daya ne ya rasa ransa da kuma yan kungiyar nan ta Mai-mai shida