Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

kashewa

  • Jami'an Tsaron Masar Sun Kashe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Lardin Sina Ta Arewa Na Kasar

    Jami'an Tsaron Masar Sun Kashe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Lardin Sina Ta Arewa Na Kasar

    Dec 25, 2017 06:39

    Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ta sanar da kashe wasu gungun 'yan ta'adda na mutane 9 a yankin Sina da ke arewacin kasar.

  • Sojojin Kamaru Sun Yi Taho Mu Gama Da 'Yan Kungiyar Bokoharam  A Arewacin Kasar

    Sojojin Kamaru Sun Yi Taho Mu Gama Da 'Yan Kungiyar Bokoharam A Arewacin Kasar

    Dec 24, 2017 19:04

    Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ambato majiyar tsaron kasar Kamaru na cewa; A daren juma'a ne aka kai farmaki na farko a yankin Mayo Moskota da ke kan iyaka da Najeriya tare da kashe 'yan ta'adda biyu

  • Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane Uku A Kamaru

    Harin Boko Haram Ya Hallaka Mutane Uku A Kamaru

    Dec 24, 2017 12:04

    Majiyoyin kasar Kamaru sun sanar da mutuwar mutane uku a wasu tagwayen hare-haren ta'addanci da kungiyar Boko Haram ta kai a arewacin kasar Kamaru.

  • An Kashe Wani Dan Jarida A Magadishu Babban Birnin Kasar Somalia

    An Kashe Wani Dan Jarida A Magadishu Babban Birnin Kasar Somalia

    Dec 12, 2017 06:26

    Wani dan jirada ya rasa ransa a lokacin da bom ya tashi a kusa da motarsa a birnin Magadishu babban birnin kasar Somalia a jiya Litinin.

  • Shugaban Kamaru Ya Gargadi Masu Son Ballewa Daga Kasar

    Shugaban Kamaru Ya Gargadi Masu Son Ballewa Daga Kasar

    Dec 01, 2017 18:04

    Shugaban kasar kamaru ya ce za su kawo karshen masu son ballewa daga cikin kasar a yankunan da ake amfani da yaren turancin Ingilishi.

  • Tarzomar Jama'a Ta Yi Sanadiyyar Jikkata Mutane A Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo

    Tarzomar Jama'a Ta Yi Sanadiyyar Jikkata Mutane A Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo

    Nov 22, 2017 07:00

    Dauki ba dadi tsakanin jami'an tsaron gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo da al'ummar garin Beni da ke lardin Kivu ta Arewa ya yi sanadiyyar jikkatan mutane akalla bakwai.

  • Tirmitsitsin Jama'a Wajen Karbar Tallafin Kayayyakin Abinci Ya Lashe Rayukan Mutane A Moroko

    Tirmitsitsin Jama'a Wajen Karbar Tallafin Kayayyakin Abinci Ya Lashe Rayukan Mutane A Moroko

    Nov 20, 2017 06:20

    Akalla mutane goma sha biyar ne dukkanin mata suka rasa rayukansu sakamakon tirmitsitsi da turarreniya a wajen karbar tallafin kayayyakin abinci a kauyen Sidi Boulaalam da ke shiyar kudancin kasar Maroko.

  • Yan Kunan Bakin Wake Sun Kashe Mutane 12 A Maiduguri

    Yan Kunan Bakin Wake Sun Kashe Mutane 12 A Maiduguri

    Nov 16, 2017 12:04

    A wasu hare-haren kunan bakin wake a birnin Maidugurim babban birnin Jihar Borno a tarayyar Nigeria mutanen 12 ne aka tabbatar da mutuwarsu a jiya Laraba.

  • Mutane 18 Sun Mutu, Wasu 29 Sun Sami Raunuka A Harin Ta'addancin Maiduguri

    Mutane 18 Sun Mutu, Wasu 29 Sun Sami Raunuka A Harin Ta'addancin Maiduguri

    Nov 16, 2017 05:45

    Rundunar 'yan sandan jihar Borno, da ke arewa maso gabashin Nijeriya ta bayyana cewar alal akalla mutane 18 sun rasa rayukansu kana wasu kimanin 29 kuma sun sami raunuka sakamakon wani harin kunar bakin wake da wasu 'yan ta'adda suka kai wani yanki da ke wajen birnin Maiduguri, babban birnin Jihar Bornon a jiya Laraba.

  • Kungiyar Yan Ta'adda Ta

    Kungiyar Yan Ta'adda Ta "Hasm" Ta Dauki Alhakin Harin Ta'addancin Na "Al-Wahdad" Na Kasar Masar

    Oct 22, 2017 11:49

    Kungiyar "Hasm" ta yan ta'adda ta dauki alhakin harin da aka kai a Al-wahaat" na kasar Masar a kwanakin da suka gabata a kasar Masar inda jami'an tsaro da dama suka rasa rayukansu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS