-
Kotu Ta Yi Watsi Da Karar Murtala Nyako Na Neman A Mayar Da Shi Gwamnan Jihar Adamawa
Dec 16, 2016 17:14Kotun kolin Nijeriya ta yi watsi da bukatar da tsohon gwamnan jihar Adamawa, Murtala Nyako ya gabatar mata na yana bukatar da ta mayar da shi kan kujerarsa don ya karasa wa'adin mulkinsa bayan tsige shi da da 'yan majalisar dokokin jihar suka yi.
-
Masar: An dauke makasan Sheikh Shahata Shekaru 14 A gidan Kurkuku.
Dec 08, 2016 12:22An Yanke hukuncin zaman kaso na shekaru masu yawa ga makasan malamin shi'a a Masar.
-
An Fara Shari'ar Magudun Juyin Mulkin Sojan Kasar Mali, Sanogo
Dec 01, 2016 06:25Rahotanni daga kasar Mali sun bayyana cewar an fara shari'a wa shugaban juyin mulkin soji na kasar Kyaftin Amadou Sanogo da wasu mukarrabansa su 17 a garin Sikasso da ke kimanin kilomita 300 daga babban birnin kasar, Bamako bisa zargin kisan wasu sojojin da suke gadin fadar shugaban kasa.
-
Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Daurin Rai Da Rai Kan Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Kasar
Nov 30, 2016 17:34Babban mai shari'a a kasar Masar ya yanke hukuncin daurin rai da rai a gidan kurkuku kan wasu gungun 'yan ta'adda takwas bayan samunsu da laifin kafa kungiyar ta'addanci tare da hada kai da kungiyar Da'ish.
-
Kotu Ta Yi Watsi Da Hukuncin Daurin Rai Da Rai Da Aka Yi Muhammad Morsi
Oct 25, 2016 19:16Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar kotun daukaka kara a kasar ta soke hukuncin daurin rai da rai da aka yanke wa hambararren shugaban kasar Masar Muhammad Morsi da shugaban kungiyar Ikhwanul Muslimin Muhammad badie da wasu 'yan kungiyar su 15 bisa zargin leken asiri da ake musu.
-
Kotu Ta Yi Watsi Da Hukuncin Daurin Rai Da Rai Da Aka Yi Muhammad Morsi
Oct 25, 2016 19:15Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar kotun daukaka kara a kasar ta soke hukuncin daurin rai da rai da aka yanke wa hambararren shugaban kasar Masar Muhammad Morsi da shugaban kungiyar Ikhwanul Muslimin Muhammad badie da wasu 'yan kungiyar su 15 bisa zargin leken asiri da ake musu.
-
Kotun Manyan Laifuka Ta Duniya Ta Bukaci Tattaunawa Da Kasashen Afirka
Oct 25, 2016 12:42Kotun manyan laifuka ta duniya ta bukaci shiga tattaunawa da kasashen Afirka da suke da korafi kan ayyukanta, domin warware batun ta hanyar tattaunawa.
-
Kotun ICC Ta Kirayi Afirka Ta Kudu Da Burundi Da Su Sake Dubi Cikin Ficewarsu Daga Kotun
Oct 23, 2016 06:25Shugaban majalisar kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki (ICC) ya kirayi kasashen Afirka ta Kudu da Burundi da su sake dubi cikin matsayar da suka dauka na ficewa daga Kotun duniya mai shari'ar manyan laifuffukan yakin.
-
Kotun ICC Ta Ce Ta Fara Gudanar Da Bincike Kan Rikicin Kasar Gabon
Sep 29, 2016 18:06Babbar mai shigar da kara a kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki Fatou Bensouda ta sanar da cewa ta fara gudanar da bincike dangane da rikicin da ya barke a kasar Gabon bayan sanar da sakamakon zaben shugaban kasa a kasar .
-
An Gurfanar Da Mutane 5 Kan Kashe Matar Da Ake Zargi Da Batanci Ga Ma'aiki A Kano A Gaban Kotu
Jun 10, 2016 18:14Rundunar 'yan sandar jihar Kano da ke arewacin Nijeriya ta gurfanar da wasu mutane 5 a yau din nan Juma'a a gaban kotu saboda zargin da ake musu na kashe wata mata mai suna Mrs Bridget Agbahime da ake zargi da yin batanci ga Ma'aikin Allah (s) a garin na Kano.