Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

kungiyar ta'addanci

  • Afirka Ta Kudu: Winnie Mandela Tsohuwar Matar Marigayi Nelson Mandela Ta Rasu

    Afirka Ta Kudu: Winnie Mandela Tsohuwar Matar Marigayi Nelson Mandela Ta Rasu

    Apr 02, 2018 17:28

    Rahotanni daga kasar Afirka ta kudu sun ce Winnie Madikizela Mandela tsohuwar matar marigayi Nelson Mandela ta rasu.

  • Kungiyar Al Shabab ta yi ikrarin kashe dakarun Amison 59

    Kungiyar Al Shabab ta yi ikrarin kashe dakarun Amison 59

    Apr 02, 2018 06:27

    Kungiyar ta'addancin ta Al Shabab ta sanar da kashe dakarun sojan wanzar da zaman lafiya na kungiyar tarayyar Afrika Amisom da na gwamnatin Somaliya 59 a wasu jerin hare haren da ta kaddamar kan rundunar a yankin Bas-Shabelle, dake kudancin Magadisho babban birnin kasar Somaliya.

  • Yan Kungiyar Al-Shabab Sun Kashe Sojojin Uganda Masu Yawa A Kudancin Kasar Somaliya

    Yan Kungiyar Al-Shabab Sun Kashe Sojojin Uganda Masu Yawa A Kudancin Kasar Somaliya

    Apr 01, 2018 19:00

    Yan kungiyar Al-Shabab ta Somaliya sun kai farmaki kan sansanin dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na kungiyar tarayyar Afrika "AMISOM" da ke kudancin kasar Somaliya, inda suka kashe sojoji masu yawa.

  • Libya: Da'esh Ta Dauki Alhakin Kai Hari A gabacin Kasar

    Libya: Da'esh Ta Dauki Alhakin Kai Hari A gabacin Kasar

    Mar 30, 2018 19:10

    An kai hari ne wani wurin binciken soja da ge garin Ajdabiya agabacin kasar ta Libya

  • Shugaba Buhari Ya Gana Da Iyayen 'Yan Matan Dapchi Da Aka Sace

    Shugaba Buhari Ya Gana Da Iyayen 'Yan Matan Dapchi Da Aka Sace

    Mar 15, 2018 05:38

    Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya gana da iyayen 'yan matan sakandaren Dapchi da mayakan kungiyar Boko Haram suka sace a kwanakin baya.

  • Gwamnatin Najeriya Ba Za Ta Yi Kasa A Guiwa Ba Har Zuwa Sako 'Yan Matan Dapchi

    Gwamnatin Najeriya Ba Za Ta Yi Kasa A Guiwa Ba Har Zuwa Sako 'Yan Matan Dapchi

    Mar 14, 2018 19:08

    Shugaban kasar ta Najeriya Muhammadu Buhari ne ya bayyana haka a yayin da ya ziyarci Jahar Yobe, yana mai cewa sai an saki dukkanin 'yan matan Chibok da Dapchi

  • Harin Boko Haram Ya Lashe Rayukan Jami'an Tsaron Najeriya 10

    Harin Boko Haram Ya Lashe Rayukan Jami'an Tsaron Najeriya 10

    Mar 09, 2018 11:46

    Shugaban 'Yan sandar jihar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya ya sanar da mutuwar jami'an tsaron kasar 10 sanadiyar harin kungiyar boko haram.

  • An Kai Harin Ta'addanci A gefen Babban Birnin Somaliya

    An Kai Harin Ta'addanci A gefen Babban Birnin Somaliya

    Mar 02, 2018 18:58

    Majiyar Tsaron Somaliya ta sanar da kai harin ta'addanci a barikin soja dake gefen Magadushu babban birnin kasar

  • An Kashe 'Yan Kunar Bakin Wake Biyu A Kamaru

    An Kashe 'Yan Kunar Bakin Wake Biyu A Kamaru

    Feb 12, 2018 11:44

    Majiyar tsaron Kamaru ta sanar da kisan 'yan kunar bakin wake biyu da ake zaton 'yan boko haram ne a yankin Kordo dake arewacin kasar.

  • Hare-Haren Ta'addanci Sun Lashe Rayukan Mutane 3 A Kasar Somaliya

    Hare-Haren Ta'addanci Sun Lashe Rayukan Mutane 3 A Kasar Somaliya

    Feb 07, 2018 18:54

    Rundunar 'yan sandan Somaliya ta sanar da cewa: Wasu 'yan bindiga sun kashe mutane uku a hare-haren kisan gilla da suka aiwatar a sassa daban daban na birnin Mogadishu fadar mulkin kasar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS