Pars Today
Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya tsawaita wa'adin dakarun tabbatar da zaman lafiya na tarayyar Afrika a kasar Somalia.
Taron gaggauwa da kwamitin tsaron MDD ya kira kan Falastinu ya watse ba tare da fitar da sakamako ba.
Gwamnatin Siriya ta musanta yin amfani da makamai masu guba a gabashin yankin Ghouta dake Damascus, kuma ta ce zargin da aka yi mata babu kamshin gaskiya.
Kasar Amurka ta sake daukan matakin hana kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya fitar da bayani kan matakin wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka kan al'ummar Palasdinu a yankin Zirin Gaza.
Amurka Ta Bai Wa HKK Damar Ci Gaba Da Kashe Palasdinawa.
Kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana matukar damuwa sakamakon tabarbarewar yanayin da ake ciki a Jamhuriyar demokaradiyyar Kongo (DRC).
Kwamitin tsaron MDD ya bukaci a zartar da yarjejjeniyar tsagaita wuta cikin gaggauwa a kasar Siriya
Amurka ta ce a shirye ta ke ta dauki mataki cikin har da kai hare hare a Siriya, muddun dai kwamitin tsaro na MDD ya kasa akan shirin tsagaita wuta a yankin gabashin Ghouta.
Ministan harakokin wajen kasar Rasha ya ce Masco na goyon bayan a bawa Afirka kujerar din dindin a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya.
Babban sakataren MDD, Antonio Guteress, ya bukaci da a aiwatar da kudirin tsagaita wuta a Siriya da kwamitin tsaron MDD ya amince da shi a ranar Asabar da ta gabata.