Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Janar Khalifah Haftar Ya Jaddada Aniyarsa Ta Kwato Garin Darnah Na Libiya Daga 'Yan Ta'adda

    Janar Khalifah Haftar Ya Jaddada Aniyarsa Ta Kwato Garin Darnah Na Libiya Daga 'Yan Ta'adda

    May 24, 2018 06:21

    Kwamandan rundunar sojin Libiya da ke da matsuguni a garin Tabruk Janar Khalifah Haftar ya jaddada aniyarsa ta ci gaba da kaddamar da hare -haren soji kan garin Darnah domin yantar da garin daga mamayar 'yan ta'adda.

  • Ministocin Harkokin Wajen Kasashe Uku Makobtan Kasar Libya Sun Gudanar Da Taro A Algeria

    Ministocin Harkokin Wajen Kasashe Uku Makobtan Kasar Libya Sun Gudanar Da Taro A Algeria

    May 22, 2018 06:32

    Ministocin harkokin waje na kasashe uku makobtan kasar Libya sun gudanar da taro don tattauna matsalolin da makobciyar kasashensu Libya take ciki da kuma hanyoyin warwaresu.

  • Tashin Bom Ya Lashe Rayukan Mutane Biyar A Garin Darnah Na Kasar Libiya

    Tashin Bom Ya Lashe Rayukan Mutane Biyar A Garin Darnah Na Kasar Libiya

    May 21, 2018 12:05

    Rundunar sojin Libiya ta sanar da gano gawawwakin sojojin kasar biyar da tashin bom a kan hanyar shigewar ayarinsu ya halaka a garin Darnah da ke shiyar gabashin kasar.

  • Bakin Hauri Daga Kasar Ghana Kimani Dubu 62 Ne Suka Makale A Kasar Libya

    Bakin Hauri Daga Kasar Ghana Kimani Dubu 62 Ne Suka Makale A Kasar Libya

    May 20, 2018 18:59

    Shugaban hukumar yan gudunn hijira ta majaliasar dinkin duniya a kasar Libya ta bayyana cewa bakin haure daga kasar Ghana fiye da dubu 62 ne suke gararamba a kasar Libya, ba tare da sun wuce zuwa turai ba, ba kuma za su iya komawa gida ba.

  • Gwamnatin Libiya Da Ke Tabruk Ta Nuna Rashin Amincewarta Da Shawarar Kasar Faransa

    Gwamnatin Libiya Da Ke Tabruk Ta Nuna Rashin Amincewarta Da Shawarar Kasar Faransa

    May 20, 2018 12:18

    Kakakin Majalisar Dokokin Libiya da ke da matsuguni a garin Tabruk ya bayyana rashin amincewarsu da shawarar da kasar Faransa ta gabatar a matsayin hanyar warware dambaruwar siyasar kasar.

  • 'Yan Ta'adda Na Garkuwa Da Mutane A Libiya

    'Yan Ta'adda Na Garkuwa Da Mutane A Libiya

    May 20, 2018 07:54

    Hukumomin kasar Libiya sun yi gargadi kan yadda 'yan ta'adda ke amfani da fararen hula domin kare kansu a gabashin kasar

  • Gwamnatin Libiya Ta Bukaci Kawo Karshen Kai Hare-Hare Kan Garin Darnah Na Kasar

    Gwamnatin Libiya Ta Bukaci Kawo Karshen Kai Hare-Hare Kan Garin Darnah Na Kasar

    May 18, 2018 11:55

    Fira ministan Libiya ya bukaci kawo karshen hare-hare da rundunar sojin kasar karkashin jagorancin Janar Khalifah Haftar ke kaddamarwa kan garin Darnar da ke gabashin kasar ta Libiya.

  • Nijar Ta Tisa Keyar 'Yan Sudan 140 Zuwa Libiya

    Nijar Ta Tisa Keyar 'Yan Sudan 140 Zuwa Libiya

    May 11, 2018 03:32

    Hukumomi a jihar Agadas dake arewacin jamhuriya Nijar, sun tisa keyar 'yan gundun hijira Sudan 140 zuwa yankin Madama a iyaka da Libiya, bisa dalilai na tsaro.

  • Libya: Bom ya tashi a kusa da garin Ra'a Lanuf

    Libya: Bom ya tashi a kusa da garin Ra'a Lanuf

    May 09, 2018 06:52

    Jaridar Yaum Sabi'i ta ambato majiyar tsaron kasar Libya na cewa; harin da aka kai na kunar bakin wake ne, ya kuma ci rayukan mutane da dama da jikkata wasu.

  • Libya: An Fara Kai Farmaki Da Zummar 'Yanto Da Garin Darnah

    Libya: An Fara Kai Farmaki Da Zummar 'Yanto Da Garin Darnah

    May 07, 2018 19:00

    Kwamandan runduwar Umar al-Mukhtar da ke karkashin sojojin Libya, Salim al-Rufai ya sanar da cewa; A yau litinin ne aka fara kai farmakin a karkashin umarnin Khalifa Haftar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS