Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Kudaden Libiya : An Bukaci Shugabannin Afrika Su Yi Bayyani

    Kudaden Libiya : An Bukaci Shugabannin Afrika Su Yi Bayyani

    May 05, 2018 18:17

    Wasu kungiyoyin fara hula a Nijar da Congo sun bukaci shugabanin kasashensu dasu yi bayyani kan kudaden da gwamnatin Libiya ta ce tsohon shugaban kasar mirigayi Muammar Ghaddafi ya ranta masu.

  • An Kai Hari Kan Wuraren 'Yan Ta'adda A Birnin Derna Na Libiya

    An Kai Hari Kan Wuraren 'Yan Ta'adda A Birnin Derna Na Libiya

    May 05, 2018 11:50

    Jiragen yakin Libiya sun yi ruwan bama-bamai kan maboyar 'yan ta'adda a garin Derna na kasar Libiya

  • IS Ta Dauki Alhakin Kai Harin Ofishin Hukumar Zabe A Libiya

    IS Ta Dauki Alhakin Kai Harin Ofishin Hukumar Zabe A Libiya

    May 03, 2018 05:23

    Kungiyar 'yan ta'adda ta (IS) ta dauki alhakin kai harin kunan bakin wake da ta ce ya yi sanadin mutuwar mutum a kalla 15 a babban ofishin hukumar zabe na Tripoli.

  • Za'a Bude Tattaunawa Kan Matsalolin Tsaro A Kasar Libya A Gobe Litinin A Birnin Alkahira Na Kasar Masar

    Za'a Bude Tattaunawa Kan Matsalolin Tsaro A Kasar Libya A Gobe Litinin A Birnin Alkahira Na Kasar Masar

    Apr 29, 2018 12:12

    Jakadan majalisar dinkin duniya na musamman a kasar Libya ya gana da ministan harkokin wajen kasar Masar kan matsalolin siyasar kasar Libya.

  • Ci Gaba Da Kokarin Magance Rikicin Da Ke Ci Gaba Da Faruwa A Kasar Libiya

    Ci Gaba Da Kokarin Magance Rikicin Da Ke Ci Gaba Da Faruwa A Kasar Libiya

    Apr 29, 2018 05:41

    Shugaban majalisar koli ta gwamnatin kasar Libiya Khalid Al-Mushri ya ba da labarin wani sabon kokari da ake yi wajen magance rikicin da ke ci gaba da faruwa a kasar Libiya.

  • Ana Ci Gaba Da Tattaunawa Don Warware Rikicin Kasar Libya A Kasar Morokko.

    Ana Ci Gaba Da Tattaunawa Don Warware Rikicin Kasar Libya A Kasar Morokko.

    Apr 28, 2018 11:47

    Shugaban majalisar koli ta gwamnatin hadin kan kasar Libya ya bayyana cewa suna nan suna ta tattaunawa a tsakanin bangarori daban-daban na yan siyasar kasar Libya a garin Sukhairat kusa da birnin Rabad na kasar Morokko don dawo da zaman lafiya a kasar.

  • Libiya : Marshal Haftar, Ya Koma Gida

    Libiya : Marshal Haftar, Ya Koma Gida

    Apr 27, 2018 04:31

    Jagoran sojojin gabashin Libya Marshal Khalifa Haftar ya koma gida jiya Alhamis, bayan shafe kusan makwanni biyu yana jinya a birnin Paris na Faransa.

  • Wani Mai Gabatar Da Kara Na Soja A Libya Ya Tsere Daga Hannun Masu Garkuwa Da Shi

    Wani Mai Gabatar Da Kara Na Soja A Libya Ya Tsere Daga Hannun Masu Garkuwa Da Shi

    Apr 25, 2018 19:05

    Wani mai gabatar da kara soja a kasar Libya tare da masu tsaronsa biyu sun tsere daga hannun wadanda suka yi garkuwa da su sun tsaresu na tsawon kimani wata guda.

  • Yan Gudan Hijira A Kudancin Kasar Libya Suna Bukatar Taimakon Abinci Da Gaggawa

    Yan Gudan Hijira A Kudancin Kasar Libya Suna Bukatar Taimakon Abinci Da Gaggawa

    Apr 21, 2018 19:06

    Kakakin hukumar yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya ya bada sanarwan cewa iyalan yan gudun hijira kimani 370 a kudancin kasar Libya suna bukatar taimakon abinci da gaggawa.

  • Libya: An Kai Wa FIlin Saukar Jiragen Sama Na Mu'aitakah Hari

    Libya: An Kai Wa FIlin Saukar Jiragen Sama Na Mu'aitakah Hari

    Apr 20, 2018 11:57

    Majiyar tsaron kasar Libya ta ce an kai harin ne da makamai a filin saukar jiragen sama na muaitakha wanda ya haddasa asara ta dukiya

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS