Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • An Yi Kokarin Kashe Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Kasar Libya Ba Tare Da Nasara Ba

    An Yi Kokarin Kashe Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Kasar Libya Ba Tare Da Nasara Ba

    Apr 19, 2018 06:24

    A jiya ne aka yi kokarin kashe babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Libya Abdurrazaaq Annaazuri amma ya tsira daga wannan yunkurin.

  • Sojojin Kasar Libya A Shirye Suke Su Farwa Mayakan Alqaeda A Arewacin Kasar

    Sojojin Kasar Libya A Shirye Suke Su Farwa Mayakan Alqaeda A Arewacin Kasar

    Apr 17, 2018 19:09

    Kakakin babban hafsan hafsoshin kasar Libya ya bayyana cewa sojojin kasar a shirye suke su kwato birnin Darne daga hannun mayakan al-qaesa wadanda suke iko da shi.

  • China Ta Bayyana Goyon Bayanta Na Shirin MDD Wajen Warware Rikicin Libiya.

    China Ta Bayyana Goyon Bayanta Na Shirin MDD Wajen Warware Rikicin Libiya.

    Apr 16, 2018 19:01

    Karamin jakadan China a kasar Libiya ya bayyana goyon bayan kasarsa na shirin MDD wajen warware rikicin kasar Libiya ta hanyar tattaunawa.

  • Sama Da Bakin Haure 130 Ne Aka Ceto A Gabar Tekun Libiya

    Sama Da Bakin Haure 130 Ne Aka Ceto A Gabar Tekun Libiya

    Apr 13, 2018 11:19

    Kakakin Dakarun tsaron ruwan Libiya ya sanar da ceto sama da bakin haure 130 a arewa maso yammacin ruwan kasar.

  • Taron Kasashen Chadi, Libiya, Nijar Da Sudan Kan Hanyoyin Karfafa Matakan Tsaro

    Taron Kasashen Chadi, Libiya, Nijar Da Sudan Kan Hanyoyin Karfafa Matakan Tsaro

    Apr 04, 2018 11:18

    Kasashen Chadi, da Libiya, da Nijar, da kuma Sudan sun gudanar da wani taron yini guda a Birnin Yamai kan hanyoyin karfafa matakan tsaron iyakokin kasashen hudu.

  • Sojojin Kasar Libiya Sun Kaddamar Da Hare-Haren Fatattakar 'Yan ISIS Daga Yammacin Kasar

    Sojojin Kasar Libiya Sun Kaddamar Da Hare-Haren Fatattakar 'Yan ISIS Daga Yammacin Kasar

    Apr 03, 2018 17:19

    Gwamnatin hadin kan kasa ta kasar Libiya ta sanar da cewa sojojin kasar sun fara kaddamar da wasu hare-hare da nufin fatattakan 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh (ISIS) daga yammacin kasar.

  • Libya: Da'esh Ta Dauki Alhakin Kai Hari A gabacin Kasar

    Libya: Da'esh Ta Dauki Alhakin Kai Hari A gabacin Kasar

    Mar 30, 2018 19:10

    An kai hari ne wani wurin binciken soja da ge garin Ajdabiya agabacin kasar ta Libya

  • Wakilin Majalisar Dinkin Duniya A Libiya Ya Yi Gargadi Kan Matsalar Tattalin Arzikin Kasar

    Wakilin Majalisar Dinkin Duniya A Libiya Ya Yi Gargadi Kan Matsalar Tattalin Arzikin Kasar

    Mar 30, 2018 11:20

    Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Libiya ya yi gargadi kan matsalar tattalin arzikin kasar musamman ganin yadda wasu ke wuwushe arzikin kasar, rashin biyan kudaden haraji, fataucin kayayyaki da sauransu.

  • An Gabatar Wa Sarkozy Cajin Zargin Karbar Kudaden Yakin Neman Zabe Daga Gaddafi

    An Gabatar Wa Sarkozy Cajin Zargin Karbar Kudaden Yakin Neman Zabe Daga Gaddafi

    Mar 22, 2018 05:20

    Ma'aikatar shari'ar kasar Faransa ta sanar da tsohon shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy a hukumance fara gudanar da bincikensa dangane da zargin da ake masa na karbar miliyoyin Euro daga wajen tsohon shugaban kasar Libiya Mu'ammar Gaddafi don yakin neman zabensa a shekara ta 2007.

  • Martanin MDD Kan Sace Alkarin Kotun Soja A Libiya

    Martanin MDD Kan Sace Alkarin Kotun Soja A Libiya

    Mar 21, 2018 06:30

    MDD ta bukaci a dauki matakin da ya dace na kare lafiyar alkalin kotun soja da aka yi awan gaba da shi a kasar Libiya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS