-
MDD Ta Mai da Martani Akan Sace Mai Shigar Da Kara Na Sojan Kasar Libya
Mar 20, 2018 12:06Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ambato majiyar MDD tana nuna damuwarta matuka akan garkuwa da babban mai shigar da kara na sojan kasar Libya, Mas'ud Arhumah.
-
Saiful Islam Gaddafi Zai Tsaya Takarar Shugabancin Kasar Libiya
Mar 20, 2018 05:50Rahotanni daga kasar Libiya sun bayyana cewar nan ba da jimawa ba, dan tsohon shugaban kasar Kanar Mu'ammar Gaddafi, Saiful Islam Gaddafi, sai sanar da aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin kasar a zaben da za a gudanar.
-
Yawan Mutane Da Aka Kashe Ko Aka Sace A Libiya A Shekarar Da Ta Gabata Sun Haura 740
Mar 18, 2018 06:38Gamayyar Cibiyoyin Kare Hakkin bil-Adama ta kasar Libiya ta fitar da rahoton cewa: A cikin shekara ta 2017 da ta gabata mutane fiye da 744 ne ake da tabbacin an aiwatar da kisan gilla kansu ko kuma aka sace su.
-
An Fara Gudanar Zaben Shugaban Masar A Wajen Kasar
Mar 17, 2018 19:27An Fara gudanar da zaben shugaban kasar Masar a kasashen ketare, kafin fara gudanar da zaben a cikin kasa.
-
An Kai Hari Akan Tawagar Shugaban Majalisar Koli Ta Mulkin Kasar Libya
Mar 16, 2018 06:17Tashar talabijin din aljazera ta ambato ofishin Abdurrahamn Suwaihili yana cewa; An bude wuta akan ayarin motocinsa ne a yayin da yake ziyartar wasu garuruwa biyu da ke yammacin kasar
-
Mufti Libiya Ya Soki Saudiyya Da UAE Saboda 'Makircin Da Suke Kullawa'
Mar 15, 2018 11:21Muftin kasar Libiya yayi kakkausar suka ga abin da ya kira irin makudan kudaden da Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa suke kashewa wajen biyan bukatun Sahyoniyawa da kuma haifar da rashin tsaro da fitina a yankin Gabas ta tsakiya da kuma Arewacin Afirka.
-
Libya: "Yan Ci-Rani 119 Sun Tsira Daga Cin Ruwa
Mar 14, 2018 19:07Kamfanin dillancin labarun Xinhua ya ambato kakakin sojojin ruwan Libya, Ayuba Kasim yana sanar da ceto 'yan ci-ranin 119 a yau Laraba
-
Bakin Haure 'Yan Afrika Fiye Da 16,000 Ne Aka Mayar Da Su Kasashensu Daga Kasar Libiya
Mar 14, 2018 06:23Babbar jami'a mai kula da siyasar harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai ta bada labarin cewa: Bakin haure 'yan kasashen Afrika fiye da 16,000 ne aka koma da su kasashensu daga kasar Libiya.
-
An Ceto Bakin Haure 335 A Gabar Ruwan Libiya
Mar 11, 2018 05:52Jami'an tsaron gabar ruwan Libiya, sun yi nasara ceto bakin haure 335 a gabar ruwan yammacin kasar, a lokacin da suke kokarin tsallakawa Turai ba bisa ka'ida ba.
-
Sojojin Libya Sun Baiwa 'Yan Ci Ranin Afrika Wa'adin Kwanaki 9 Da Su Bar Kasar
Mar 09, 2018 04:59Rundunar sojin kasar Libya ta bayar da wa'adin kwanaki 9 ga 'yan Afrika da suke cikin kasar ba bisa ka'ida ba, da su gaggauta barin kasar.