-
Hadin Gwiwa Tsakanin Kasashen Libiya Da Sudan A Fagen Kwace Makamai A Hannun Jama'a
Mar 05, 2018 12:28Wata kungiyar kare hakkin bil-Adama a Libiya ta sanar da shirin kasar na hada kai da kasar Sudan a fagen kwace makamai a hannun jama'a da suka mallaka ba a kan doka ba.
-
Priministan Kasar Libya Ya Jaddada Bukatar Hada Rundunar Sojojin Kasar Karkashin Babban Komanda Guda
Mar 05, 2018 07:12Priministan kasar Libya Fa'iz Suraaj ya jaddada bukatar hada kan rundunar sojojin kasar karkashin shugabanci guda.
-
Gwamnatin Libiya Ta Bukaci Dakatar Da Bude Wuta A Yankin Kudancin Kasar
Mar 02, 2018 11:59Gwamnatin hadin kan kasar Libiya ta bukaci hanzarta dakatar da bude wuta a garin Sabha da ke kudancin kasar.
-
Dubban Bakin Haure Yan Kasar Gambia Da Suka Makale A Libya Za Su Koma Gida
Mar 01, 2018 19:03Hukumar kula da yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya a kasar Libya ta bada sanarwan cewa zata maida dubban bakin haure yan kasar Gambia zuwa gida.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Akwai Bakin Haure Fiye Da 700,000 A Kasar Libiya
Feb 25, 2018 18:55Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta bada labarin cewa: A halin yanzu haka akwai bakin haure da yawansu ya haura 700,000 da suka fito daga kasashe 40 na duniya a cikin kasar Libiya.
-
Rikici Ya Hallaka Mutane 2 A Kudancin Kasar Libiya
Feb 24, 2018 19:02Hukumomin kasar Libiya sun sanar da mutuwar mutane biyu sanadiyar harin masu dauke da makamai a wani wurin binciken jami'an tsaro dake kudancin kasar
-
Wani Kamfanin Hakar Man Fetur A Libya Ya Kwashe Ma'aikatansa Daga Wajen Aikinsu
Feb 22, 2018 11:53Wani kamfanin hakan man fetur a kasar Libya ya kwashe ma'aikatansa daga wajen aikinsu saboda masu gadi a wurin sun shiga yajin aiki don rashin biyansu albashi.
-
Khalifa Haftar Ya Bukaci Kasar Rasha Ta Kafa Sansanin Soji A Kasar Libiya
Feb 19, 2018 18:16Kasar Rasha ta sanar da cewa: Kwamandar rundunar sojin Libiya Khalifa Haftar ya bukaci kafa sansanin rundunar sojin Rasha a yankin gabashin kasar Libiya.
-
Piraministan Libiya:Shigar 'Yan Kasashen Waje Shi Ke Kara Dagula Al'amura
Feb 18, 2018 19:28Piraministan kasar Libiya ya bayyana cewa shigar 'yan kasashen waje shi ke kara tsananta sabani a tsakanin 'yan kasar.
-
Mutane Libiya Sun Gudanar Da Bukukuwan Shekaru 7 Da Yunkurin Da Ya Kifar Da Gwamnatin Gaddafi
Feb 18, 2018 11:20Dubun dubatan mutanen kasar Libiya ne suka gudanar da gangami da jerin gwano don tunawa da shekaru 7 da yunkurin da suka gudanar da yayi sanadiyyar kifar da gwamnatin tsohon shugaban kasar Kanar Mu'ammar Gaddafi, duk kuwa da matsalolin tsaro da kasar ta fada bayan kifar da gwamnatin.