-
Yan Kasar Libya Kimani Dubu Guda Ne Suka Yi Hijira Daga Kasar A Cikin Watannin Da Suka Gabata
Feb 16, 2018 18:16Hukumar yan gudun hijira ta majalisar duniya ta bada sanarwan cewa ta taimakawa yan kasar Libya kimanu dubu guda zuwa kasashen waje don kyautata rayuwarsu.
-
An Sauke Ministan Cikin Gidan Libiya Daga Mukaminsa
Feb 16, 2018 06:28Majalisar Shugabancin kasar Libiya ta dakatar da Aref Al-Khouja ministan cikin gidan kasar daga kan mukaminsa.
-
Taimakon Kungiyar Turai Na Samar Da Canji A Bagaren Shari'a A Kasar Libiya
Feb 15, 2018 11:10Hukumomin kasar Libiya sun cimma matsaya tare da kungiyar kasashen Turai wajen kawo sauyi a tsarin shari'a da kuma jagorancin gidajen yarin kasar
-
Libya: 'Yan Ci-Rani Fiye Da 30 Sun Halaka Sanadiyyar Hatsarin Mota
Feb 14, 2018 19:02Tashar talabijin din alhadath ta kasar Libya ce ta ba da labarin mutuwar mutanen 30 sanadiyyar hatsarin da motar da take dauke da su ta yi.
-
An Karfafa Matakan Tsaro A Garin Bangazi Na Libiya
Feb 12, 2018 11:45Hukumomin tsaron garin Bangazi na gbashin kasar Libiya sun kara karfafa matakan tsaro domin kalubalantar barazanar 'yan ta'adda a garin.
-
Libiya : An Kai Hari A Wani Masallacin Benghazi
Feb 09, 2018 16:34A Libiya a kalla mutum guda ne ya rasa ransa kana wasu 62 na daban suka jikkata a wani hari da aka kai a wani masallaci dake Benghazi birnin na biyu mafi girma a kasar.
-
Wani Jami'in Tsaron Kasar Libya Ya Mika Kansa Ga Sojojin Da Ke Biyayya Ga Halifa Haftar
Feb 08, 2018 06:49Wani jami'in tsaron kasar Libya mai suna Mahmud Al-werfalli, wanda kotun kasa da kasa ta bada sammacin kama shi ya mika kansa ga sojoji masu biyayya ga Halifa Haftar a kasar.
-
Libya: Ana Samun Karuwar Fataucin Mutane
Feb 06, 2018 12:46Majalisar Dinkin Duniya ce ta sanar da cewa ana samun kararuwar fataucin mutane a kasar Libya
-
Rundunar Kare Cibiyoyin Man Fetur A Libiya Ta Kashe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda
Feb 03, 2018 12:13Rundunar kare cibiyoyin man fetur a Libiya ta halaka wasu gungun 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a yankin Zella da ke tsakiyar kasar.
-
Libiya : Bakin Haure 10 Suka Suka Mutu A Teku
Feb 03, 2018 06:26Rahotanni daga Libiya na cewa bakin haure a kalla goma ne suka gamu da ajalinsu a yayin da kwale-kwalen dake dauke dasu ya nutse a teku akan hanyarsu ta zuwa Turai.