Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Libiya : An Hana 'Yan Yankin Da Ya Goyi Bayan Ghaddafi Komawa Gida

    Libiya : An Hana 'Yan Yankin Da Ya Goyi Bayan Ghaddafi Komawa Gida

    Feb 01, 2018 16:50

    A Libiya dubban iyalai ne na birnin Tawarga da suka bar yankin bayan hambarar da mulkin tsohon shugaban kasar, Mua'mmar Ghaddafi, aka hana su komawa gida, kamar yadda wata yarjejeniya da suka cimma da gwamnatin hadin kan kasar ta tanada.

  • Libiya Ta Zargi Turkiya Da Hannu A Harin Da Aka Kai Birnin Benghazi Na Kasarta

    Libiya Ta Zargi Turkiya Da Hannu A Harin Da Aka Kai Birnin Benghazi Na Kasarta

    Jan 25, 2018 06:26

    Kakakin Rundunar tsaron kasar Libiya ya zargi gwamnatin Turkiya da hannu a hare-haren ta'adancin da aka kai birnin Benghazi.

  • Libya: An Kama Masu Azabtar Da 'Yan Ci-Rani

    Libya: An Kama Masu Azabtar Da 'Yan Ci-Rani

    Jan 24, 2018 19:03

    Kamfanin dillancin labarun Faransa ya nakalto cewa a yau laraba ne aka kama 'yan wata kungiya wadanda suke kama da azabtar da 'yan ci-rani.

  • Ma'aikatar Harkokin Wajen Sudan Ta Kira Jami'an Diblomasiyyar Libya Don Karin Bayan Kan Azabtar Da Sunadawa

    Ma'aikatar Harkokin Wajen Sudan Ta Kira Jami'an Diblomasiyyar Libya Don Karin Bayan Kan Azabtar Da Sunadawa

    Jan 24, 2018 06:24

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar sudan a birnin Khartum ta kira jami'an diblomasiyyar kasar Libya a birnin don neman karin bayani kan labarin azabtar da sudanawa a birnin Tripoli.

  • Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu Da Harin Bom Na Bengazi Ya Karu

    Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu Da Harin Bom Na Bengazi Ya Karu

    Jan 24, 2018 06:23

    Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sanadiyyar tashin boma-bomai wadanda aka tada a cikin wasu motoci biyu a birnin Bengazi na kasar Libya a jiya Talata ya kai 33.

  • An Zargi Nato Da Aikata Laifukan Yaki A Kasar Libya

    An Zargi Nato Da Aikata Laifukan Yaki A Kasar Libya

    Jan 20, 2018 19:02

    Wani lauyan kasar Libya Khalid al-Khuwailady ya kafa kungiyar masana sharia domin tabbatar da laifukan da kungiyar ta Nato ta tafka a kasar Libya

  • An Gargadi Kasar Italia Kan Ta Guji Kawo Sojojinta Cikin Kasar Libya

    An Gargadi Kasar Italia Kan Ta Guji Kawo Sojojinta Cikin Kasar Libya

    Jan 20, 2018 06:15

    Wani dan majalisar dokokin kasar Libya mai mazauni a Tabruq ya gargadi kasar Italia kan ta gujewa duk wani kokari na kawo sojojinta cikin kasar Libya.

  • An Ceto Bakin Haure Sama Da Dubu A Teku

    An Ceto Bakin Haure Sama Da Dubu A Teku

    Jan 17, 2018 11:45

    Jami'an tsaron gabar ruwan kasashen Italiya da Spain sun sanar da ceto 'yan gudun hijira 1.400 daga kasashen Arewacin Afirka a tekun Baharum a jiya Talata.

  • Aljeriya Da Libiya Zasu Ci Gaba Da Aiki Tare A Yankunan Da Suke Dauke Da Albarkatun Karkashin Kasa

    Aljeriya Da Libiya Zasu Ci Gaba Da Aiki Tare A Yankunan Da Suke Dauke Da Albarkatun Karkashin Kasa

    Jan 17, 2018 06:56

    Kasashen Aljeriya da Libiya sun cimma yarjejeniyar ci gaba da gudanar da aiki tare a yankunan da suke tsakanin kasashen biyu masu dauke da albarkatun man fetur da iskar gas.

  • Libya: An Kame Wani Dan Kasar Masar Mai Alaka Da Da'esh

    Libya: An Kame Wani Dan Kasar Masar Mai Alaka Da Da'esh

    Jan 16, 2018 18:52

    Majiyar watsa labaru mai alaka da gwamnatin hadin kan kasar Libya ta ce; An kama mutumin ne agari Sart, bisa zargin yana safarar 'yan kungiyar Da'esh zuwa kadancin kasar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS