Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • An Ceto Daruruwan Bakin Haure A Kusa Da Gabar Ruwan Libiya

    An Ceto Daruruwan Bakin Haure A Kusa Da Gabar Ruwan Libiya

    Jan 16, 2018 12:19

    Jami'an Tsaron Ruwan Libiya sun sanar da ceto daruruwan bakin haure a kusa da gabar ruwan kasar.

  • Rikici Ya Kunno Kai Tsakanin Kungiyoyi Biyu Masu Dauke Da Makamai A Kasar Libiya

    Rikici Ya Kunno Kai Tsakanin Kungiyoyi Biyu Masu Dauke Da Makamai A Kasar Libiya

    Jan 15, 2018 18:00

    Ma'aikatar lafiya a Libiya ta sanar da cewa: Akalla mutane 9 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu fiye da 30 suka samu raunuka a wani rikici da ya kunno kai a tsakanin kungiyoyi biyu masu dauke da makamai a kasar.

  • MDD Za Ta Binciki Jirgin Ruwa Mai Makare Da Abubuwan Fashewa

    MDD Za Ta Binciki Jirgin Ruwa Mai Makare Da Abubuwan Fashewa

    Jan 15, 2018 11:49

    Manzon mUsamman na MDD a kasar Libya, Gassan Salamah, ya ce; Majalisar za ta aike da kwararru domin yin bincike akan jirgin ruwan kasar Turkiya mai makare da abubuwa masu fashewa

  • An Sace Ma'aikatan MDD Uku A Libiya

    An Sace Ma'aikatan MDD Uku A Libiya

    Jan 14, 2018 06:26

    Majiyar tsaron Libiya ta sanar da sace wasu ma'aikatan Majalisar dinkin duniya guda uku a kasar .

  • Janar Khalifa Haftar Ya Jaddada Muhimmancin Gudanar Da Zabuka A Kasar Libiya

    Janar Khalifa Haftar Ya Jaddada Muhimmancin Gudanar Da Zabuka A Kasar Libiya

    Jan 09, 2018 06:32

    Babban kwamnadar rundunar sojin Libiya da ke gabashin kasar Janar Khalifa Haftar ya jaddada muhimmancin gudanar da zabukan 'yan Majalisun Dokokin Libiya bayan gudanar da dukkanin shirye-shiryen da suka dace.

  • Najeriya Za Ta Kara Kaimin Jigilar 'Yan Kasar Mazauna Kasar Libya

    Najeriya Za Ta Kara Kaimin Jigilar 'Yan Kasar Mazauna Kasar Libya

    Jan 07, 2018 06:30

    Ma'aikatar harkokin wajen Najeriya ta sanar a jiya asabar cewa za ta kara kaimin dawo da 'yan kasar daga Libya

  • Libya: An Kawo Karshen Aikin Soja Na Tsarkake Birnin Benghazi

    Libya: An Kawo Karshen Aikin Soja Na Tsarkake Birnin Benghazi

    Jan 02, 2018 06:28

    Dakarun tsaron Libiya sun sanar da cewa sun kawo karshen ayyukan su na tsarkake birnin Benghazi dake gabashin kasar daga kungiyoyin 'yan ta'adda.

  • Tashe- Tashen Bama-Bamai Sun Lashe Rayukan Mutane Akalla 197 A Garin Benghazi Na Libiya

    Tashe- Tashen Bama-Bamai Sun Lashe Rayukan Mutane Akalla 197 A Garin Benghazi Na Libiya

    Jan 01, 2018 06:40

    Majiyar rundunar sojin Libiya karkashin jagorancin Janar Khalifa Haftar ta sanar da cewa: Sakamakon tashe-tashen bama-bamai a birnin Benghazi da ke gabashin kasar Libiya a shekarar da ta gabata ta 2017 mutane akalla 197 ne suka rasa rayukansu.

  • Sojojin Libiya Sun 'Yantar Da Dukkanin Birnin Benghazi Na Kasar Daga mamayar 'Yan Ta'adda

    Sojojin Libiya Sun 'Yantar Da Dukkanin Birnin Benghazi Na Kasar Daga mamayar 'Yan Ta'adda

    Dec 29, 2017 10:21

    Sojojin gwamnatin Libiya karkashin jagorancin Janar Khalifa Haftar sun kwace birnin Benghazi da ke gabashin kasar daga mamayar 'yan ta'adda.

  • Libya: An Fara Rijistar Masu Zabe

    Libya: An Fara Rijistar Masu Zabe

    Dec 28, 2017 18:55

    Manzon musamman na Majalisar Dinkin Duniya a Libya ya ce duk da matsalar da ake fuskanta a kasar, amma an fara gudanar da rijistar masu zabe.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS