Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Gwamnatin Libiya Ta Ce Mutanen Da Aka Kora Sakamakon Rikicin 2011 Za Su Iya Komawa Garinsu

    Gwamnatin Libiya Ta Ce Mutanen Da Aka Kora Sakamakon Rikicin 2011 Za Su Iya Komawa Garinsu

    Dec 27, 2017 05:49

    Gwamnatin kasar Libiya da ke samun goyon bayan MDD ta sanar da cewa za a bar iyalan mutanen da aka kora daga garin Tawergha bayan kifar da gwamnatin tsohon shugaban kasar Mu'ammar Gaddafi a shekara ta 2011 su koma garin na su a watan Fabrairu mai kamawa sakamakon yarjejeniyar da aka cimma.

  • MDD Ta Fara Kwashe Bakin Haure Daga Libya Zuwa Italiya

    MDD Ta Fara Kwashe Bakin Haure Daga Libya Zuwa Italiya

    Dec 23, 2017 11:20

    Babban kwamishinan dake kula da 'yan gudun hijra na MDD ya sanar da fara kwashe bakin haure daga kasar Libiya zuwa kasar Italiya

  • Ma'aikatar Shari'ar Libiya Ta Musanta Labarin Batar Sa'adi Gaddafi

    Ma'aikatar Shari'ar Libiya Ta Musanta Labarin Batar Sa'adi Gaddafi

    Dec 23, 2017 05:23

    Shugaban bangaren bincike na Ma'aikatar shari'ar kasar Libiya ya musantar labarin da ke yawo na cewa dan tsohon shugaban kasar Libiya Mu'ammar Gaddafi, wato Sa'adi Gaddafi ya bata, yana mai cewa har ya zuwa yanzu Sa'adi yana nan a tsare a birnin Tripoli.

  • 'Yan Najeriya 25,000 Ake Tsare Da Su A Libiya _ (NAPTIP)

    'Yan Najeriya 25,000 Ake Tsare Da Su A Libiya _ (NAPTIP)

    Dec 20, 2017 11:23

    Hukumar nan mai yaki da safarar mutane a Najeriyar, watau NAPTIP, ta ce 'yan kasar sama da 25,000 ne ake tsare da su ba bisa ka'ida ba a kasar Libiya.

  • MDD Tana Kokarin Hada Kan Yan Siyasa A Kasar Libya

    MDD Tana Kokarin Hada Kan Yan Siyasa A Kasar Libya

    Dec 20, 2017 06:23

    A kokarin da MDD take yi don hada kan yan siyasar kasar Libya manzon musamman na Majalisar a kasar ya ziyarci majalisar dokokin kasar da ke zama a garin Tabruk daga gabacin kasar a jiya Talata.

  • Saiful Islam Gaddafi Zai Shiga Takarar Shugabancin Kasar Libya A Shekara Mai Zuwa

    Saiful Islam Gaddafi Zai Shiga Takarar Shugabancin Kasar Libya A Shekara Mai Zuwa

    Dec 18, 2017 19:13

    Saiful Islam Kazzafi dan tsohon shugaban kasar Libya Mu'ammar Kazzafi ya bayyan cewa zai tsaya takarar shugabancin kasar wanda za'a gudanar a shekara mai zuwa.

  • 'Yan Hijira 250 Sun Tsira Daga Mutuwa A Gabar Ruwan Kasar Libya

    'Yan Hijira 250 Sun Tsira Daga Mutuwa A Gabar Ruwan Kasar Libya

    Dec 16, 2017 19:10

    Jami'an gwamnatin Libya sun sanar da tseratar da yan gudun hijira 250 da suke cikin kananan kwale-kwale.

  • An Fara Jigilar Bakin Haure Daga Kasar Libiya Zuwa Jamhuriyar Niger

    An Fara Jigilar Bakin Haure Daga Kasar Libiya Zuwa Jamhuriyar Niger

    Dec 16, 2017 11:59

    Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da fara jigilar bakin haure daga kasar Libiya zuwa Jamhuriyar Niger da nufin maida su kasashensu na gado.

  • Gwamnatin Rasha Ta Musanta Zargin Da Ake Mata Na Goyon Bayan Halifa Haftar A Kasar Libya

    Gwamnatin Rasha Ta Musanta Zargin Da Ake Mata Na Goyon Bayan Halifa Haftar A Kasar Libya

    Dec 16, 2017 06:24

    Jakadan kasar Rasha a kasar Libya ya musanta jita-jitan da ake yadawa na cewa gwamnatin kasar Rasha tana goyon bayan Janar Halifa Haftar babban kwamandan sojojin kasar Libya a rigimarsa da bangaren gwamnatin hadin kan kasar.

  • NEMA: Sama Da 'Yan Nijeriya 1300 Ne Suka Dawo Gida Daga Kasar Libiya

    NEMA: Sama Da 'Yan Nijeriya 1300 Ne Suka Dawo Gida Daga Kasar Libiya

    Dec 15, 2017 15:40

    Hukumar ba da agajin gaggawa ta Nijeriya NEMA ta bayyana cewar cikin kwanaki 10 da suka gabata, 'yan kasar su 1317 ne suka dawo gida Nijeriya bisa radin kansu daga kasar Libiya sakamakon shiga mawuyacin hali a kasar Libiyan.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS