-
Tarayyar Turai Tana Shirin Fitar Da Bakin Haure Kimani 15,000 Daga Libiya
Dec 14, 2017 19:18Jami'a mai kula da harkokin waje na kungiyar tarayyar Turai ta bada wata sanarwa wani shiri na kubutar da bakin haure kimani dubu 15 daga kasar Libya.
-
Rahoton Amnesty Kan Zargin Turai Da Taimakawa Cin Zarafin Bakin Haure A Libya
Dec 13, 2017 06:01Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Amnesty International, ta zargi gwamnatocin kasashen turai da hannu a cin zarafin da ake yi wa bakin haure da 'yan gudun hijira a Libiya.
-
An Gudanar Da Zanga-Zangar Bukatar Kawo Karshen Bautar Da Mutane
Dec 10, 2017 11:55Masu adawa da bautar da mutane sun gudanar da zanga-zangar lumana a gaban ofishin jakadancin Libya da ke birnin London na kasar Britania, inda suka bukaci gwamnatin Britania ta takurawa kasar Libya saboda wannan dabi'ar ta bautar da mutane.
-
An Kubutar Da Bakin Haure 190 Daga Halaka A Gabar Taku A Kasar Libya
Dec 09, 2017 11:51Jami'an tsaro masu gadin gabar tekun Medeteranian a kasar Libya sun bada sanarwan cewa sun yi nasarar kubutar da bakin haure 190 wadanda suke kan hanyarsu ta zuwa kasashen turai daga halaka a cikin teku.
-
Kungiyar Tarayyar Afirka Za Ta Kwashe Bakin Haure Dubu 20 Daga Libiya
Dec 07, 2017 19:00Kungiyar tarayyar Afirka ta dauki kudirin mayar da bakin haure dubu 20 zuwa kasashen su daga kasar Libiya.
-
Ana Ci Gaba Da Gumurzu Tsakanin Sojojin Libiya Da 'Yan Ta'adda A Garin Benghazi
Dec 06, 2017 18:56Kakakin rundunar sojin Libiya karkashin jagorancin Janar Khalifa Haftar ya sanar da cewa: Ana ci gaba da dauki ba dadi tsakanin sojojin Libiya da 'yan ta'adda a yankin gabashin kasar.
-
Libya: An Kashe Sojoji Biyu A Fada Da 'Yan ta'adda
Dec 04, 2017 18:48Kakakin sojojin gwamnatin Libya ne ya sanar da kashe sojojin kasar a fada da 'yan ta'adda a yankin Banighazi.
-
Masar Ta Bayyana Damuwarta Kan Dawowar 'Yan Kungiyar Da'ish Zuwa Yankin Arewacin Afrika
Dec 04, 2017 06:56Ministan harkokin wajen kasar Masar ya bayyana tsananin damuwarsa kasarsa kan yiyuwar dawowar 'yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish zuwa yankin arewacin Afrika bayan kashin da suka sha a kasashen Siriya da Iraki.
-
Rashin Ruwa Sha Mai Tsabta Yana Barazana Ga Rayuwan Mutane Kimani Miliyon Biyu A Libya
Dec 03, 2017 18:59Hukuma mai kula da yara ta MDD , UNICEF ta bada sanarwan cewa akalla mutane miliyon biyu ne suke cikin barazanar kamuwa da cututtuka masu yaduwa sanadiyar rashin ruwan sha mai tsabta a kasar Libya.
-
Bukatar Fira Ministan Libiya Ta Neman Dagewa Kasarsa Takunkumin Sayan Makamai
Dec 02, 2017 06:58Fira ministan gwamnatin hadin kan kasar Libiya ya bukaci dage wa kasarsa takunkumin sayan makamai da Majalisar Dinkin Duniya ta kakaba wa kasar ta Libiya tun a shekara ta 2011.