Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • ECOWAS: Ba Za Mu Dauki Lamarin Cin Mutumcin Al'ummomin Kasashenmu Da Sauki Ba

    ECOWAS: Ba Za Mu Dauki Lamarin Cin Mutumcin Al'ummomin Kasashenmu Da Sauki Ba

    Nov 30, 2017 15:48

    Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka (ECOWAS) ta bayyana cewar ba za ta taba daukar cin mutumci da keta hurumin da ake yi wa 'yan kasashenta a Arewacin Afirka musamman a kasar Libiya da sauki, tana mai cewa za ta dau dukkanin matakan da suka dace wajen kare hakkokin al'ummominta.

  • An Cimma Yarjejniyar Dauke Bakin Haure Daga Libya

    An Cimma Yarjejniyar Dauke Bakin Haure Daga Libya

    Nov 30, 2017 11:51

    Shugabannin tarayyar Afirka a kuma na turai da MDD sun cimma yarjejniyar fitar da bakin hauren cikin gaggawa daga Libya

  • Kungiyar Human Rights Watch Ta Yi Suka Kan Rundunar Sojin Libiya Karkashin Jagorancin Janar Haftar

    Kungiyar Human Rights Watch Ta Yi Suka Kan Rundunar Sojin Libiya Karkashin Jagorancin Janar Haftar

    Nov 30, 2017 06:46

    Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Human Rights Warch ta yi kakkausar suka kan rundunar sojin Libiya karkashin jagorancin Janar Khalifa Haftar sakamakon aiwatar da kisa kan masu laifi ba tare da gurfanar da su a gaban kuliya ba.

  • D-Congo Ta Kira Yi Jakadanta Daga Libya Akan Cinikin Bayi

    D-Congo Ta Kira Yi Jakadanta Daga Libya Akan Cinikin Bayi

    Nov 23, 2017 06:38

    Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato ministan harkokin wajen kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Congo Leonardo Sheet OKITUNDU, yana kiran 'yan kasarsa da ke Libya da su koma gida.

  • MDD : Guterres Ya Ce Ya Kadu Game Da Batun Cinikin Bakin Haure A Libiya

    MDD : Guterres Ya Ce Ya Kadu Game Da Batun Cinikin Bakin Haure A Libiya

    Nov 21, 2017 10:56

    Babban Sakatare Na MDD, Antonio Guterres, ya ce ya kadu matuka game da samun labarin cinikin bakin haure a Libiya, yana mai danganta batun da cin zarafin bil adama.

  • Libiya : Faransa Za Ta Karbi Bakin Hauren Farko Daga HCR

    Libiya : Faransa Za Ta Karbi Bakin Hauren Farko Daga HCR

    Nov 20, 2017 10:01

    Kasar Faransa ta ce za ta karbi kashin farko na bakin haure da reshen hukumar kula da kaurar bakin haure ta HCR a Nijar ya fitar dasu daga Libiya.

  • Gwamnatin Niger Ta Kirayi Jakadan Kasar Libiya Kan Batun Sayar Da Bakin Haure A Libiya

    Gwamnatin Niger Ta Kirayi Jakadan Kasar Libiya Kan Batun Sayar Da Bakin Haure A Libiya

    Nov 20, 2017 06:24

    Ministan harkokin wajen Jamhuriyar Niger ya kirayi jakadan Libiya a kasar domin nuna rashin amincewar kasarsa kan batun sayar da bakin haure a matsayin bayi a kasar ta Libiya.

  • AU Ta Yi Tir Da Cinikin Bakin Haure A Libiya

    AU Ta Yi Tir Da Cinikin Bakin Haure A Libiya

    Nov 18, 2017 11:20

    Shugaban kungiyar tarayya Afrika a wannan karo, kana kuma shugaban kasar Guinea, Alpha Conde, ya yi allawadai da cinikin bakin haure a kasar Libiya.

  • An Soki Tarayyar Turai Akan Mawuyacin Halin Da 'Yan Guudn Hijira Suke Ciki A Libya.

    An Soki Tarayyar Turai Akan Mawuyacin Halin Da 'Yan Guudn Hijira Suke Ciki A Libya.

    Nov 17, 2017 18:59

    Kungiyoyin Kasa da kasa sun soki yadda tarayyar turai din take nuna halin ko-in kula akan yadda mawuyacin halin 'yan gudun hijirar da suka fito daga Afirka suke ciki a Libya.

  • An Kai Hare Kan Mayakan Daesh A Jiragen Sama A Kudancin Birnin Sirt Na Kasar Libya

    An Kai Hare Kan Mayakan Daesh A Jiragen Sama A Kudancin Birnin Sirt Na Kasar Libya

    Nov 16, 2017 12:05

    Wata majiyar sojojin sama na kasar Libya ta bada llabarin kai hare hare da jiragen yaki man mabuyar mayakan kungiyan yan ta'adda ta Daesh a kudancin birnin Sirta.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS