-
Wani Dan Kunan Bakin Wake Ya Tarwatsa Kansa A Cikin Masallaci A Jihar Borno Da Ke Nigeriya
Jul 23, 2018 18:57Wani dan kunan bakin wake ya tarwatsa kansa a cikin Masallaci a lokacin sallar Asubahi a garin Konduga da ke jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya.
-
Mutane Biyu Ne Suka Mutu Sanadiyar Tashin Bom A Cikin Masallaci A Kamaru
Dec 12, 2017 06:26Akalla mutane biyu ne suka rasa rayukansu sanadiyyar tashin bom a cikin masallaci a garin Kerawa da ke kan iyaka da tarayyar Nigeria a arewacin Kamaru.
-
Spain: An Kashe Mutumin Da Ya Kai Harin Barcelona
Aug 21, 2017 19:11Jami'an tsaron kasar Spain sun ce sun samu nasarar kashe Yunusu Abu Ya'akub dan kasar Morocco wanda ya kai hari a birnin Barcelona a ranar Alhamis da ta gabata.
-
Gwamnatin Masar Ta Haramta Wa Masu Kafirta Musulmi Wa'azi A Wasu Masallatan Kasar
Mar 27, 2016 16:30Ma'aikatar Wakafi ta kasar Masar ta sanar da haramta wa wasu masu wa'azi 'yan Salafiyya masu akidar kafirta musulmi yin wa'azi a wasu daga cikin masallatan kasar saboda tashin hankali da rikicin da suke haifarwa tsakanin 'yan kasar.