-
Iran Ta Bukaci Daukan Matakan Kasa Da Kasa Don Hana Rusa Masallacin Al-Aqsa
Aug 24, 2016 05:10Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kira da a dau matakan gaggawa kana kuma na kasa da kasa don dakile kokarin haramtacciyar kasar Isra'ila na rusa masallacin Al-Aqsa mai alfarma.
-
Tunawa Da Ranar Da Sahyoniyawa Suka Sanya Wa Masallacin Kudus Wuta
Aug 22, 2016 05:38Ranar 21 ga watan Augustan 1969 ta kasance rana ce wacce ta shiga cikin tarihin irin aika-aikan da yahudawan sahyoniya suke ci gaba da yi wa bil'adama don kuwa rana ce da wani mai ra'ayin sahyoniyawan dan asalin kasar Australiya mai suna Denis Michael Rohan ya sanya wa masallacin Al-Aqsa alkiblar musulmi na farko kana kuma waje na uku mafi tsarki a wajensu, wuta; lamarin da ya kara fito da irin bakar aniyar sahyoniyawan.
-
Dauki Ba Dadi Tsakanin Masallata Da Yahudawa A Cikin Masallacin Quds
Jun 27, 2016 04:41A jiya an yini a na dauki ba dadi tsakanin masallata musulmi da kuma yahudawan sahyuniya a cikin masallacin Qods mai alfarma.