-
MDD:Ta Dora Alhakin Kisan Khashoggi Kan Mahukuntan Saudiya
Feb 08, 2019 12:58Masu binciken MDD na musaman kan kisan Jamal Khashoggi sun gabatar da rahoto wanda ya dora alhakin kisan kai tsaye ga mahukuntan kasar Saudiya
-
UNICEF: Sama Da Kananen Yaran Yemen Dubu 6 Ne Aka Kashe Ko Aka Jikkata
Jan 31, 2019 07:30Asusun kananen yara na MDD Unicef ya ce yakin dake wakana a kasar yemen ya yi sanadiyar mutuwa da jikkatar kananan yara dubu 6 da 700
-
Kwamitin Tsaro Na MDD Zai Yi Zama Kan Rikicin Venezuela
Jan 25, 2019 11:47Amurka ta bukaci Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da ya gudanar da wani zama na musamman domin tattaunawa kan rikicin siyasar Venezuela. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da Majalisar Sojin Kolin Kasar ta nuna goyon bayanta ga shugaba Nicolas Maduro, yayin da ta zargi jagoran ‘yan adawa Juan Guaido da yunkurin juyin mulki.
-
MDD Ta Bukaci Kasashen Duniya Su Yi Aiki tare Da Iran Don Yaki Da Safarar Miyagun Kwayoyi.
Jan 18, 2019 06:42MDD ta bayyana bukatar kasashen duniya su hada kai da Iran don yaki da safarar mayagun kwayoyi a duniya.
-
An Gwabza Fada Tsakanin Bangarorin Dake Rikici A Yemen
Jan 12, 2019 13:53Rahotanni daga Yemen na cewa wani fada ya sake barkewa da sanyin safiyar yau Asabar a yankin Hodeida tsakanin bangarorin dake rikici a kasar, duk da yarjejeniyar tsagaita bude wutar da aka cimma a tsakiyar watan Disamba da ya gabata.
-
Manzon MDD Kan Rikicin Yemen Ya Gana Da Jagoran Ansarullah A Sanaa
Jan 07, 2019 05:40Manzon musamman na majalisar dinkin duniya mai shiga tsakani kan rikciin Yemen Martin Griffith ya gana da jagoran kungiyar Ansarullah (Huthi) a birnin Sanaa fadar mulkin kasar Yemen.
-
MDD Na Kokarin Kare Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yaki A Yemen
Jan 04, 2019 12:51Mai magana da yawun babban magatakardar MDD ne ya tabbatar da cewa Majalisar tana iya kokarinta domin ganin ana ci gaba da aiki da yarjejeniyar tsagaita wutar yakin
-
Somaliya Ta Kori Wani Babban Jami'in MDD
Jan 02, 2019 08:46Gwamnatin Somaliya ta umurci wakilin majalisar dinkin duniya a kasar da ya fice daga kasar, bisa zarginsa da shishigi a cikin al'amuran kasar.
-
Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya Ya Fitar Da Kudurori Masu Yin Allahwadai Da Amurka
Dec 21, 2018 11:57Babban zauren majalisar dinkin duniya ya fitar da kudurori masu yin Allawadai da Amurka kan yadda take kuntatawa jami'an diblomasiyyar kasar Rasah a kasar da kuma yadda take daukan matakai masu tsauri a ofisoshin jakadancin kasar Rasha a kasar.
-
Kwamitin Tsaro Na Zama Kan Batun Aikewa Da Masu Sanya Ido A Yemen
Dec 21, 2018 03:53A wani lokaci yau Juma'a ne ake sa ran kwamitin tsaro na MDD, zai yi wani zama domin kada kuri'a kan kudirin tura jami'ansa masu sanya ido a kasar Yemen.