-
MDD: Akwai Bukatar Isar Da Taimako Ga Wasu Al'ummomin Sudan
Aug 21, 2017 19:15Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa, akwai bukatar kasashen duniya masu taimakawa da su bayar da gudunmawa domin taimaka ma wasu al'ummomi a kasar Sudan.
-
Yawan 'Yan Gudun Hijira Sudan Ta Kudu Ya Kai Miliyan Guda A Uganda
Aug 17, 2017 08:59Hukumar kula da kaurar bakin haure ta MDD ta fitar da alkalumen dake cewa, yawan 'yan gudun hujira Sudan ta kudu a kasar Uganda ya kai miliyan guda.
-
MDD Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Boko Haram A Jihar Borno
Aug 17, 2017 05:38Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah wadai da harin ta'addancin da kungiyar Boko Haram ta kai garin Konduga dake jihar Bornon Nijeriya da yayi sanadiyyar mutuwar sama da mutane 20 da kuma raunana wasu da dama.
-
M.D.Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Harin Kunan Bakin Waken Da Aka Kai Jihar Bornon Nigeriya
Aug 16, 2017 11:47Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah wadai da hare-haren kunan bakin waken da aka kai garin Mandarari da ke jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya a jiya Talata.
-
Babban Sakataren MDD Ya Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kai Kan Dakarun MDD A Mali
Aug 15, 2017 11:46Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi tofin Allah tsine tare da yin Allah wadai kan harin wuce gona da irin da aka kai kan dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da ke kasar Mali.
-
An Kashe Mutum 9 A Jerin Hare-hare Kan Sansanin MDD A Mali
Aug 15, 2017 06:27Rahotanni daga Mali na cewa mutane tara ne suka rasa rayukansu a wasu tagwayen hare-haren 'yan bindiga a sansanin tawagar kiyaye zaman lafiya ta MDD a Mali.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Bukaci Gwamnatin Burundi Da Ta Kara Ba Wa MDD Hadin Kai
Aug 11, 2017 05:45Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gwamnatin kasar Burundi da ta ci gaba da ba da hadin kai da kuma aiki tare da kungiyoyin kasa da kasa musamman MDD da sauran kungiyoyin kasa da kasa na yankin.
-
MDD Za Ta Gudanar Da Bincike Kan Take Hakkokin Bil'adama A Mali
Aug 06, 2017 10:09Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa za ta gudanar da bincike dangane da batun take hakkokin bil'adama a kasar Mali biyo bayan gano wasu maka-makan kaburbura da aka gano a kasar.
-
Majalisar Dinkin Duniya Zata Gudanar Da Bincike Kan Cin Zarfin Bil-Adama A Kasar Mali
Aug 06, 2017 05:36Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewar zata gudanar da bincike kan yadda aka ci zarafin bil-Adama a sassa daban daban na kasar Mali.
-
MDD Ta Sanar Da Cewa: Masarautar Saudiyya Ta Hana Aikewa Da Kayayyakin Jin Kai Zuwa Yamen
Aug 02, 2017 18:15Wakilin Majalisar Dinkin Duniya kan tsare-tsare da bunkasa kasa a Yamen ya sanar da cewa: Mahukuntan Saudiyya sun hana duk wani matakin aikewa da kayayyakin jin kan bil-Adama zuwa kasar Yamen.