-
MDD: Saudiyya Tana Hana Ba Wa Jiragen Agaji Zuwa Yemen Mai
Aug 02, 2017 11:05Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa gwamnatin Saudiyya tana ci gaba da hana ba wa jiragen saman agajinta man fetur din da suke bukata wajen ci gaba da kai kayayyakin agaji ga al’ummar kasar Yemen a babban birnin kasar Sana’.
-
Bukatar Mazauna Yankin Awamiya na Kasar Saudiya Daga MDD
Jul 30, 2017 11:53A yayin da Jami'an tsaron Saudiya ke ci gaba da kai farmaki kan mazauna yankin Awamiya da suka kasance mabiyar mazhabar Shi'a, mazauna yankin sun bukaci MDD da ta shga tsakani domin kawo karshen wannan lamari.
-
MDD Zata Gudanar Da Bincike Kan Cin Zarafin Bil-Adama A Kasar DR Congo
Jul 27, 2017 18:53Kwamitin Kolin Kare Hakkin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya ya nada wasu kwararru uku da zasu gudanar da bincike kan rikici da tashe-tashen hankulan da suka faru a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.
-
Wani Jirgi Mai Saukar Ungulu Na Minusma Ya Fadi A Mali
Jul 26, 2017 16:53Wani jirgi mai saukar ungulu na tawagar wazar da zaman lafiya ta MDD a Mali ya fadi a arewacin kasar Mali.
-
An Kashe Sojojin Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD Biyu A Kasar Afirka Ta Tsakiya
Jul 26, 2017 06:26An kashe wasu sojoji guda biyu 'yan kasar Marocco dake aiki karkashin rundunar wanzar da zaman lafiya na MDD jiya Talata a kasar jumhoriyar Afirka ta tsakiya.
-
An Kashe Wani Sojin MDD A Afrika Ta Tsakiya
Jul 24, 2017 05:49Tawagar kiyaye zamen lafiya ta MDD a Afrika ta tsakiya ta sanar da mutuwar jami'inta guda da kuma raunanar wasu uku a wani harinn kauton bauna da aka kai masu a jiya Lahadi.
-
MDD Ta Nuna Damuwarta Kan Rikicin Kasar Sudan Ta Kudu
Jul 21, 2017 18:49Jami'in Majalisar Dinkin Duniya a Sudan ta Kudu ya jaddada cewa: Dole ne gwamnatin Sudan ta Kudu da bangaren 'yan tawayen kasar su hanzarta samar da wata hanyar wanzar da zaman lafiya da sulhu a tsakaninsu.
-
An Bukaci Taimakon Gaggawa A Gudancin D/Congo
Jul 20, 2017 06:29Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci kai agajin gaggawa zuwa Jumhoriyar Demokaradiyar Congo
-
MDD Ta Bukaci Karin Bayani Dangane Da Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Fursunoni A Libiya
Jul 18, 2017 17:53Hukumar kare hakkokin bil'adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci karin bayani daga wajen rundunar sojin kasar Libiya dangane da zartar da hukuncin kisa da ake yi wa wasu fursunoni a gabashin kasar.
-
Majalisar D.D Ta Bukaci Gano Masu Hannu A Tashe-Tashen Hankulan Kasar DR Congo
Jul 13, 2017 19:31Shugaban ofishin kwamitin kolin kare hakkin bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ya bukaci daukan matakin zakulo mutanen da suke da hannu a cin zarafin bil-Adama a yankunan da suke tsakiyar kasar.