-
WHO: Kashi 60% Na Mutane A Duniya Ba Sa Samun Ruwa Mai Tsabta
Jul 13, 2017 07:12A wani rahoton da ta fitar a jiya Laraba hukumar lafiya ta duniya WHO ta bayyana cewa kashi 60% na mutanwn dunya basa samun isasshen ruwan sha mai tsabta.
-
MDD Ta Bukaci A Kara Hadin Kai Da Italiya Kan Matsalar 'Yan Gudun Hijira
Jul 01, 2017 09:37Babban kwamishinan hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD ya yi kira da babbar murya kan kara hadin kai da kasar Italiya don magance matsalar kwararar 'yan gudun hijira da bakin haure.
-
Sudan : Rage Dakarun MDD A Darfur, Ya Tabbatar Da Karshen Rikici A Yankin
Jul 01, 2017 08:39Hukumomi a Sudan sun ce matakin MDD na rage yawan dakarunta a yankin Darfur, ya nuna cewa an kawo karshen rikici a yankin.
-
MDD Ta Jaddada Cewa Matakin Sulhu Ne Kadai Zai Warware Rikicin Palasdinu
Jul 01, 2017 05:43Mataimakiyar babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Matakin gudanar da zaman tattaunawa domin cimma matakan sulhu ne kadai zai kai ga warware rikicin yankin Palasdinu.
-
Tawagar ONUCI Ta Kammala Aikinta A Ivory Coast
Jun 30, 2017 11:19Tawagar wanzar da zamen lafiya ta MDD cewa da ONUCI a Ivory Coast ta kammala aikinta a hukumance, bayan shafe shekaru 13 na aiki wannan kasa.
-
Bukatar MDD Ga Kasar Masar Kan Zartar Da Hukuncin Kisa
Jun 23, 2017 05:43Masana a hukumar kare hakkin bil'adana na Majalisar Dinkin duniya (MDD) sun bukaci gwamnatin kasar Masar ta dakatar da shirin zartar da hukuncin kisa kan mutane 6 wadanda aka kama da laifin kisan wani dansanda.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Kara Wa'adin Takunkumi Kan Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo
Jun 22, 2017 11:54Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya kara wa'adin takunkumin da ya kakaba kan Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.
-
An Zargi Dakarun MDD Da Gazawa A Fagen Tabbatar Da Tsaro A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Jun 22, 2017 11:50Bayan tsawon shekaru 4 da jibge dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya amma har yanzu ana ci gaba da fuskantar matsalolin tsaro a kasar.
-
Yawan Al'ummar Duniya Zai Kai Biliyan 9,8 A 2050
Jun 22, 2017 06:37Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da wani rahoto dake cewa yawan al'umma a duniya zai kai biliyan 9,8 a shekara 2050.
-
Barazanar Yunwa A Kasar Sudan Ta Kudu Duk Tare Da Damina Mai Albarka
Jun 21, 2017 16:00Duk da cewa daminar bana ta yi kyau a kasar Sudan ta Kudu, amma har yanzun akwai miliyoyin mutanen kasar wadanda suke fama da karancin abinci.