-
MDD Ta yi Kira Ga Kasashe masu Arziki Da Su Kara Taimakon Da Su ke Bayarwa Ga 'an Gudun Hijira.
Jun 21, 2017 11:59babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniyar, Antonio Guterres, ya yi kira daga birnin New York ga kasashen masu arziki da kara yawan taimakon da su ke bayarwa ga 'yan gudun hijira a duniya.
-
An Zargi Jami'an Gwamntin D/Congo Da Taimakawa 'Yan Tawaye
Jun 20, 2017 18:08Babban Kwamishinan Hukumar Kare Hakin bil-Adama na MDD ya zarki Jami'an Gwamntin Jumhoriyar Demokaradiyar Congo da taimakawa 'yan tawaye da makamai
-
Za'a Kori Sojojin Kongo Daga Cikin Tawagar (MINUSCA)
Jun 20, 2017 05:42A wani lokaci, yau Talata ne ake sa ran sakatare janar na MDD, Antonio Guterres, zai sanar da korar wasu sojojin kasar Kongo 600 dake aiki a cikin tawagar wanzarda zamen lafiya ta (Minusca) a Jamhuriya Afrika ta Tsakiya.
-
An Bukata A Tura Dakaru Na Musaman Zuwa Yankin Sahel
Jun 18, 2017 05:45Ministan Harakokin wajen Kasar Mali ya bukaci Kwamitin tsaron MDD da ya tura Dakaru na musaman zuwa yankin Sahel domin yaki da ta'ddanci.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Zabi Sabon Jakadanta Na Musamman A Kasar Libya
Jun 17, 2017 19:15António Guterres babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya a yau Asabar ya nada sabon jakadan Majalisar a kasar Libya.
-
Sabani Ya Kunno Kai A Tsakanin Kasashen Eritrea Da Djibouti Akan Iyaka
Jun 17, 2017 12:01Majalisar Dinkin Duniya ta ce sabanin da ya kunno kai a tsakanin kasashen Eritrea da Djibouti ya samo asali ne daga kasabin da ke tsakanin Kasar Katar da wasu kasashen larabawa.
-
Damuwar MDD Kan Ci Gaba Da Rikicin Siyasa A Tsakiyar Afirka
Jun 14, 2017 11:54Manzon Musaman Na MDD zuwa kasashen dake tsakiyar Afirka ya bayyana damuwar sa kan ci gaba da rikicin Siyasa a yankin.
-
MDD Ta Bukaci Kasashen Yankin Tabkin Tchadi Da Suka Himma Wajen Yaki Da Boko Haram
Jun 13, 2017 11:20Babban Saktaren MDD Ya Bukaci kasashen Yankin Tabkin Tchadi da suka azama wajen kawar da ta'addancin kungiyar Boko Haram
-
Adadin Mutane Da Suka Rasu Sanadiyar Harin Ta'addanci A Mali Ya Karu
Jun 11, 2017 12:13MDD ta gano wasu gawawarki hudu na dakarunta a arewacin kasar Mali
-
Yawan Asarar Rayuka A Arewacin Kasar Mali Ya Karu
Jun 11, 2017 06:44Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan gano karin gawar wani sojojanta a arewacin kasar bayan hare haren da aka kai masu a daren Alhamis da ta gabata