-
MDD Ta Yi Gargadi Kan Kai Wa Fararen Hula Hari A Afirka Ta Tsakiya
Jun 09, 2017 06:24Rundunar kiyaye sulhu ta majalisar dinkin duniya a jamhuriyar Afirka ta tsakiya ta kirayi bangarorin rikicin kasar da su daina kai hari a kan fararen hula.
-
MDD Ta Ja Kunnen Kasar Kongo Kan Yiyuwar Gudanar Da Binciken Kasa Da Kasa Kan Rikcin Lardin Kisai
Jun 06, 2017 18:09Shugaban hukumar kare hakkokin bil'adama na Majalisar Dinkin Duniya, Zeid Ra'ad Al Hussein, ya ba wa gwamnatin kasar Demokradiyyar Kongo wa'adin kwanaki biyu da su nuna cewa da gaske suke yi kan binciko rikicin da yake faruwa a lardin Kisai na kasar ko kuma a kaddamar da bincike na kasa da kasa kan lamarin.
-
D.R Congo : An Fara Shari'ar Wadanda Ake Zargi Da Kisan Jami'an MDD
Jun 06, 2017 05:49Wata kotun soji a Jamhuriya demukuraddiyar Kongo ta fara zamen shari'a wasu mutane da ake zargi da kashe jami'an MDD na biyu a yankin Kassai.
-
MDD Ta Ware Wasu Kudade Domin Tallafawa Al'ummar Sudan Ta Kudu
May 28, 2017 19:17Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da shirinta na tallafawa al'ummun yankunan da masifar fari ta ritsa da su a kasar Sudan ta Kudu.
-
MDD: Fiye Da Mutane Miliyan Biyar A Gabashin Najeriya Suna Bukatar Taimakon Abinci
May 26, 2017 06:47Sanarwar Majalisar Dinkin Duniyar ta kuma ce; Karancin Kudade ne ya sa kungiyoyin agaji su ka dakatar da ayyukan taimako a Jahohin Borno da Adamawa.
-
Majalaisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Matsalar 'Yan Gudun Hijirar Kasar Burundi
May 24, 2017 18:52Kakakin Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan yadda matsalolin tashe-tashen hankula suke ci gaba da tilastawa jama'a yin gudun hijira a kasar Burundi.
-
MDD Ta Bukaci Sakin Dukkanin Bakin Haure Da Ake Tsare Da Su A Kasar Libiya
May 22, 2017 06:18Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana damuwarta kan irin mummunan halin da bakin haure da 'yan gudun hijira masu neman mafaka suke ciki a wajajen da ake tsare da su a kasar Libiya.
-
MDD: Dole Ne A Kai Agajin Gaggawa A Yankin Tafkin Chadi
May 21, 2017 17:17Majalisar dinkin duniya ta ce ya zama wajibi a kai daukin gaggawa a yankin tafkin Chadi, domin kubutar da dubban mutane da suka shiga cikin halin lahaula.
-
MDD Ta Bukaci Kawo Karshen Tashe-Tashen Hankula A Kasar Libiya
May 21, 2017 12:12Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi kira ga dukkanin bangarorin da suke fada da juna a Libiya musamman a kudancin kasar da su dauki matakin sulhunta junansu da nufin samun zaman lafiya da sulhu.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Jaddada Wajabcin Kawo Karshen Mamaye Yankunan Palasdinawa
May 20, 2017 11:45Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da ta kawo karshen mamaye yankunan Palasdinawa da take yi.