-
Gargadi Ga Nahiyar Turai A Dangane Da Komowar 'Yan Ta'adda Daga Syria Da Iraki
May 19, 2017 05:33Majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa kimanin kashi 40 zuwa 50 cikin na 'yan ta'addan ISIS da ke cikin kasashen Syria da Iraki sun bar yankunan da suke karkashin ikonsu.
-
'Yan Dabar Kungiyar Kiristoci Sun Janye Daga Bangasu Na C.R. Afrika
May 15, 2017 19:11Kakakin dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da ke Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya ya sanar da cewa: Daruruwan 'yan dabar kungiyar kiristoci da suka mamaye garin Bangassou da ke shiyar kudu maso gabashin Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya sun janye daga garin.
-
'Yan Tawayen Anti-Balaka Sun Kai Hari Kan Dakarun Wanzar Da Zaman Lafiya Na MDD
May 15, 2017 06:27Wani Jami'in tsaron wanzar da zaman lafiya na MDD dan kasar Maroko ya samu rauni sanadiyar harin da 'yan tawayen Anti-balaka suka kai sansaninsu a jamhoriyar Afirka ta tsakiya.
-
Wakilin Palasdinu A Malajisar Dinkin Duniya Ya Bukaci A Bai wa Fursunonin Palasdinawa Kariya.
May 14, 2017 06:38Wakilin na palasdinu wanda ya aike da wasika zuwa ga kwamitin tsaro, ya yi kira da a kawo karshen wahalar da fursunonin na Palasdinawa su ke ciki a gidajen kurkukun Isra'ila.
-
Akwai Bukatar Gudanar Da Sauye-Sauye A Majalisar Dinkin Duniya
May 11, 2017 19:15Sakatare Janar Na MDD ya tabbata da cewa akwai bitakar gudanar da sauye sauye a Kungiyoyin kasa da kasa daga ciki har da Majalisar Dinkin Duniya
-
Damuwar MDD Kan Karuwan 'Yan Gudun Hijrar Iraki
May 09, 2017 06:42Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana damuwarta kan yadda 'yan gudun hijrar garin Mausil na Kasar Iraki ke karuwa.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Kissan Sojoijinta A Kasar Sudan Ta Kudu
May 06, 2017 13:26Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ta yi Allah wasai da harin da aka kaiwa sojojin Majalisar a kasar Sudan ta Kudu.
-
Iran Ta Kai Kukan Saudiyya MDD Saboda Hada Baki Da 'Yan Ta'adda Da Ke Barazana Ga Tsaron Kasar
May 05, 2017 09:47Jakadan Iran na dindindin a Majalisar Dinkin Duniya Gholamali Khoshroo ya bayyana cewar maganganun baya-bayan nan na ministan tsaron Saudiyya kuma mataimakin yarima mai jiran gadon kasar Yarima Muhammad bn Salman kan Iran wata barazana ce a fili ga tsaron kasar Iran kana kuma wani nau'i ne na yarda da hadin gwuiwan dake tsakanin gwamnatin Saudiyya da ayyukan ta'addancin da kungiyoyin 'yan ta'adda suke yi a Iran.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci A Saki Dubban Mutanen Da Ake Tsare Da Su A Habasha.
May 05, 2017 06:25A jiya alhamis ne majalisar dininin duniya ta kira yi gwamnatin Habasha da ta sami wadanda aka tsare a karshen 2016 da farkon wannan shekara saboda Zanga-zanga.
-
Mali : An Kaiwa Sansanin MDD Hari A Tombuctu
May 04, 2017 05:50Tawagar wanzar da zaman lafiya ta MDD a Mali, ta sanar da mutuwar sojinta guda da kuma jikkatar wasu tara a wani hari da aka kaiwa sansanninta a birnin Tombuctu.