-
Babban Sakataren MDD Yayi Kiran Da A Kawo Karshen Diran Mikiya Kan 'Yan Jarida
May 03, 2017 11:16Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, yayi kiran da a kawo karshen irin diran mikiya da tauyen hakkokin 'yan jarida da ya kira su da sunan "Muryar Marasa Karfi" da ke faruwa a wasu bangarori na duniya.
-
'Yan Gudun Hijira Na Somalia Fiye Da Dubu 61 Sun Koma Gida Daga Kenya
Apr 26, 2017 05:51Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa 'yan gudun hijirar kasar Somalia fiye da dubu 61 suka koma kasarsu daga kasar Kenya.
-
Yan Gudun Hijirar Somaliya Fiye Da 61,000 Ne suka koma kasarsu
Apr 25, 2017 14:09Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta bada labarin cewa: 'Yan gudun hijirar Somaliya fiye da 61,000 ne suka koma kasarsu daga kasar Kenya.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Karin Tallafi Don Yan Gudun Hijirar Yemen
Apr 25, 2017 11:51Majalisar dinkin duniya ta buakci karin taimako don tallafawa mutanen kasar Yemen wadanda suke fuskantar barazanar yunwa da karancin abinci.
-
Dubban Daruruwan Mutane Daga Yammacin Birnin Musil Na Kasar Iraqi Sun Kauracewa Gidajensu
Apr 25, 2017 11:50Majalisar dinkin duniya ta bada labarin cewa dubban daruruwan muyanen birnin Musil na kasar Iraqi ne suka kaura daga yammacin birnin Musil sansadiyyar yaki tsakanin sojojin gwamnatin kasar da kuma mayakan kungiyar Daesh.
-
Rahoton Kwamitin Bincike Na MDD Kan Amfani Da Sanadarai Masu Guba A Syria
Apr 22, 2017 17:34Kwamitin bincike da hukumar hada yaduwar makamai masu guba ta majalisar dinkin duniya ta kafa domin yin bincike kan amfani da sanadarai masu guba a Syria, ya fitar da rahotonsa na farko.
-
Amurka : Trump Ya Gana Da Sakatare Janar Na MDD
Apr 21, 2017 18:17Shugaban Amurka Donald Trump ya gana da sakatare janar na MDD, Anatonio Guterres, wace kuma iata ce ganawarsu ta farko tun bayan kama mulki a watan Janairu.
-
Sankarau Ya Kashe Mutane 120 A Nijar
Apr 21, 2017 17:04Wani rahoto da MDD ta fitar ya nuna cewa mutane 120 ne ciwan sankarau ya kashe a Jamhuriya Nijar.
-
Tattaunawa A Tsakanin Majalisar Dinkin Duniya Da Gwamnatin Kasar Congo.
Apr 18, 2017 19:12Majalisar dinkin duniya tana shiga tsakanin gwamnati da 'yan hamayyar kasar.
-
MDD Ta Yi Galgadi Kan Cutar Kwalara A Somaliya
Apr 13, 2017 18:53Ofishin kula da ayikuna jin kai na MDD a birnin Geneva ta ce cutar Amai Da Gudawa ta yi sanadiyar mutuwar Mutane sama da 500