-
Unicef: Bokoharam Tana Amfani Da Kananan Yara Wajen Kai Hare-hare.
Apr 12, 2017 14:30Asusun kananan yara na majalisar dinkin duniyar, ya ce acikin wannan shekara ta 2017 amfani da yaran da kungiyar ta ke yi ya karu.
-
MDD Ta Koka Kan Hana Jami'anta Isa Wajen Da Ake Zargin An Yi Kisan Kiyashi A Sudan Ta Kudu
Apr 08, 2017 01:08Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar gwamnatin Sudan ta Kudu ta hana jami'an tabbatar da zaman lafiya na majalisar kai ziyara garin Pajok inda ake zargin sojojin kasar sun kashe wani adadi mai yawa na fararen hula ciki kuwa har da kananan yara a farkon makon nan.
-
Gargadi Kan Barazanar Fuskantar Hare-Hare Daga Barayin Kan Doron Ruwan Somaliya
Apr 05, 2017 11:08Shugaban Ofishin Yaki da Muggan Kwayoyi gami da Manyan Laifuka na Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan barazanar fuskantar hare-haren wuce gona da iri daga barayin kan doron ruwan kasar Somaliya.
-
MDD Ta Tsawaita Aikin Tawagarta A RD Congo
Apr 02, 2017 06:52MDD ta amunce da gagarimin rinjaye da tsawaita aikin tawagarta ta wanzar da zamen lafiya a Jamhuriya Demokuradiyyar Congo.
-
Matakin Isra'ila Na Yin Sabbin Gine-gine Abun Allah-wadai Ne
Mar 31, 2017 04:19Matakin mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila na yin sabbin gine-gine a yammacin gabar kogin Jordan ya janyo mata da firicin Allah tsine daga bangarori daba daban na duniya.
-
MDD Ta Yi Kakkausar Suka Da Yadda Ake Jingina Ta'addanci Ga Addinin Musulunci
Mar 29, 2017 12:32Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres yayi kakkausar suka da kokarin wasa da hankulan mutane da wasu suke yi wajen jingina ayyukan ta'addanci ga addinin Musulunci.
-
MDD Da Amnesty Sun Damu Kan Halin Da Fararen Hula Ke Ciki A Mosul
Mar 28, 2017 12:16MDD da kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty International sun damu matuka kan halin da fararen hula ke ciki a yankin Mosul na kasar Iraki.
-
MDD za ta tura karin Dakarun ta zuwa kasar Sudan ta kudu.
Mar 25, 2017 06:49Jami'in da ke kula da ayyukan wanzar da zaman lafiya na majalisar dinkin duniya, Herve Ladsous ya ce kafin karshen watan Avrilu tawagar farkon Dakarun yanki bisa jagorancin MDD za ta isa kasar Sudan ta kudu.
-
Kamaru Na Cilastawa 'Yan Gudun Hijira Najeriya Komawa Gida
Mar 22, 2017 00:52Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD ta ce Kamaru na amfani da karfi wajen mayar da 'yan gudun hijira Najeriya da rikicin Boko Haram ya raba da muhallansu gida.
-
Matsin Lambar Yahudawan Sahayoniyya Kan Majalisar Dinkin Duniya
Mar 20, 2017 02:19Matsin lambar yahudawan sahayoniyya da kawayensu na kasashen yammacin Turai ya tilasta wa Majalisar Dinkin Duniya janyewa daga kan matsayinta.