-
MDD Ta Bayyana Yanayin Kasar Mali A Matsayin Yanayi Mai Tada Hankali
Mar 19, 2017 07:46Shugaban tawagar dakarun tabbatar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a kasar Mali ya bayyana cewar har ya zuwa yanzu dai yanayin tsaron kasar Mali din yanayi ne mai tada hankalin gaske duk kuwa da dakarun tabbatar da zaman lafiya da aka tura kasar da kuma 'yan wasu nasarori da aka samu a wannan fagen.
-
MDD: Yunwa Na Barazana Ga Al'ummomin Arewacin Kasar Kenya
Mar 17, 2017 13:47Majalisar dinkin dinkin duniya ta yi gargadin cewa, yunwa za ta halaka mutane masu yawa a arwacin Kenya matukar dai ba a kai musu daukin gaggawa ba.
-
An sake Jami'ar wanzan da zaman Lafiya na MDD biyu a kasar D/Congo.
Mar 14, 2017 02:23Wasu Mutane da ba a san ko su waye ba sun sace jami'ar wanzar da zaman lafiya na MDD guda biyu a jihar Kasai dake tsakaiyar kasar Demokaradiyar Congo.
-
Sabon Rikicin Syria Ya Raba Mutane 66,000 Da Muhallensu
Mar 05, 2017 07:49Offishin kula da ayyukan jin kai na MDD, ya fitar da wani rahoto a yau dake cewa sabon rikici a Syria ya cilastawa mutane 66,000 kaura daga muhallensu a yankin Halep.
-
Sakataren Janar Na MDD Zai Ziyarci Kenya
Mar 04, 2017 07:11Babban sakatare janar na MDD, Antonio Guterres, zai fara wata ziyarar aiki gobe Lahadi a kasar Kenya.
-
Sudan Ta Kudu: An Fara Raba Kayan Abinci A Yankunan Da Su ke Fama Da Fari.
Mar 02, 2017 15:38Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da raba kayan abinci ga mutanen da ke zaune a yankunan da su ke fama da fari a Sudan ta kudu.
-
Shirin MDD na aiki tare da Ma'aikatar Shara'a ta kasar Gambiya
Mar 02, 2017 01:38Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana shirin ta na aiki tare da Ma'aikatar Shari'a gami da kungiyoyin kare hakin bil-adama a kasar Gambiya
-
MDD : Amina Mohammed Ta Yi Rantsuwar Kama Aiki
Mar 01, 2017 07:46An rantsar da Amina Mohammed, tsohuwar ministar muhalli ta Nigeria a matsayin mataimakiyar sakatare janar na MDD.
-
Tsohuwar Ministar Muhallin Nijeriya Ta Yi Rantsuwar Kama Aiki A Matsayin Mataimakiyar Babban Sakataren MDD
Feb 28, 2017 14:51Tsohuwar ministar muhalli ta Nijeriya Hajiya Amina Mohammed ta yi rantsuwar kama aiki a matsayin mataimakiyar babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya a bikin da aka gudanar a helkwatar MDDn da ke birnin New York.
-
Gwamantin Syria Za Ta Maida Martani Kan Harin Homs
Feb 25, 2017 13:08Gwamanatin Syria ta sha alwashin maida martani mai tsanani kan harin da tsohuwar kungiyar reshen Al'Qaida ta kai a birnin Homs wanda ya yi sanadin mutuwar mutane a kalla 40.