-
jerin gwanon Al'ummar kasar Yemen gaban Ofishin MDD
Feb 21, 2017 08:16A karo na 61 cikin shekararu biyu, Al'ummar kasar Yemen sun taron gaban MDD inda suka bukaci Majalisar ta dakatar da Saudiyar kan hare-haren wuce gona da iri da take kai musu.
-
Yunwa Na Barazana Ga Yara Miliyan 1,4 A Kasashen Duniya 4
Feb 21, 2017 02:25Asusun kula da yara kankana na MDD, (Unicef) ya ce, kimanin yara Milyan 1,4 ne kan iya rasa rayukansu saboda matsananciyar yunwa a wasu kasashe hudu na duniya a cikin wannan shekara.
-
Wakilin Rasha A MDD, Vitaly Churkin, Ya Rasu
Feb 21, 2017 02:23An yi shiru na minti daya domin nuna juyayi kan rasuwar wakilin Rasha a MDD Vitaly Churkin, kafin kuma a gudanar da cikakken zaman taron MDD karo na 71.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allawadai Da Hare-Haren Birnin Bagadaza
Feb 18, 2017 04:23Babban sakataren majalisar dinkin duniya António Guterres ya yi Allawadai da kakkausar murya dangane da hare-haren bama-baman da aka kai a birnin Bagadaza na kasar Iraki wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da 60.
-
Majalisar.D.Duniya Da Kungiyar Arab League Sun Jaddada Goyon Bayansu Kan Kafa Kasar Palasdinu
Feb 17, 2017 00:51Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman kan harkokin yankin gabas ta tsakiya ya jaddada cewa: Hanya daya tilo ta kawo karshen rikici a yankin gabas ta tsakiya ita ce samar da kasar Palasdinu da zata rayu kafada da kafada da haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
MDD ta damu kan mawuyacin halin da Al'ummar yammacin Mausil ke ciki
Feb 15, 2017 12:45MDD ta nuna damuwa kan mawuyacin hali da mazauna yammacin garin Mausil na kasar Iraki ke ciki.
-
Takaddama Tsakanin Amurka Da MDD Kan Nadin Bafalastine Wakilin MDD A Libya
Feb 13, 2017 02:33Takun saka tsakanin Amurka da wani bangare ba wai wani sabon abun ne ba musamen idan ya shafi jayaya tsakanin Isra'ila da Palestinu, aman wannan karo takaddamar ta fito fili bayan da MDD ta sanar da nadin wani tsohon Jami'in Palestinu a matsayin wakilinta a Libya.
-
MDD: Har Yanzu Gwamnatin Burundi Tana Take Hakkokin Bil Adama
Feb 08, 2017 16:51Majalisar dinkin duniya ta zargi gwamnatin kasar Burundi da ci gaba da take hakkokin bil adama da kuma kuntata wa 'yan siyasa masu adawa da gwamnatin kasar.
-
UNICEF Na Shirin Gudanar Da Bincike Kan Cin Zarafin Kananan Yara Musulmi A Myanmar
Feb 06, 2017 04:30Asusun tallafa wa yara na majalisar dinkin duniya UNICEF na shirin gudanar da bincike kan cin zarafin kananan yara 'yan kabilar Rohingya a kasar Myanmar.
-
Wakilin Majalisar Dinkin Duniya Na Musamman Ya Isa Kasar Gambiya
Jan 27, 2017 06:11Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya aike da wakilinsa na musamman zuwa kasar Gambiya domin zantawa da mahukuntan kasar bayan samun canjin gwamnati a kasar ta Gambiya.