-
Gambiya: Manzon Musamman Na Majalisar Dinkin Duniya Ya Isa Birnin Banjul.
Jan 27, 2017 02:59Majalisar Dinkin Duniya Ta Aike Manzonta Zuwa Kasar Gambiya
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Karin Sojojin Dawo Da Zaman Lafiya A Sudan Ta Kudu
Jan 24, 2017 02:51Sanadiyyar karin tashe tashen hankula a kasar Sudan ta Kudu komitin tsaro na MDD ya bukaci a kara yawan saojojin Majalisar a kasar Ta Sudan ta Kudu.
-
Sabon Sakataren MDD Ya Bayyana Shekarar 2017 A Matsayin Shekarar Sulhu
Jan 19, 2017 03:20Sabon babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya bayyana shekara ta 2017 a matsayin shekara ta zaman lafiya da fahimtar juna a tsakanin al’ummomin duniya.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwa Kan Matsalolin Kasar Sudan Ta Kudu
Jan 17, 2017 04:50Majalisar Dinkin Duniya ta yi kakkausar suka kan gwamnatin Sudan ta Kudu sakamakon rashin gudanar da bincike domin hukunta masu hannu a take hakkokin bil-Adama a kasar.
-
Unicef Ta yi Gargadi Akan Ci gaba Da Kai Hare-haren Da Saudiyya Ta ke yi A Kasar Yemen.
Jan 11, 2017 15:41Asusun Kare knanan yara na majalisar dinkin duniya ( Unicef) ya ce; yakin da saudiyya ta ke yi a kasar Yemen ya ci rayukan yara 1400.
-
MDD : Guterres, Zai Gabatar Da Jadawalin Mayan Ayyukansa Ga Kwamitin Tsaro
Jan 10, 2017 03:05Sabon sakatare janar na MDD, Antonio Guterres zai gabatar da jawabinsa na farko yau Talata gaban kwamitin na MMD inda zai bayyana manyan ayyukan da zai sa a gaba.
-
Wakilin Musamman Na MDD Ya Ziyarci Libya
Jan 09, 2017 07:25Wakilin musamman na sakatare-janar na MDD, kana shugaban tawagar wanzar da zaman lafiya ta MDD a Libya wato UNSMIL, Mista Martin Kobler, ya isa Tripoli, fadar mulkin kasar, inda ya yi shawarwari tare da firaministan gwamnatin hadaka ta kasar Libya Fayes al-Sarraj.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Dole Ne A Warware Rikicin Libya A Cikin 2017
Jan 08, 2017 12:15Babban manzon musamman na majalisar dinkin duniya mai shiga tsakani kan rikicin kasar Libya ya bayyana cewa, shekara ta 2017 shekara ta kawo akrshen rikcin kasar Libya.
-
Iran Ta Bukaci MDD Ta Da Ba Wa Lamarin Musulmin Myammar Muhimmanci
Jan 06, 2017 14:19Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kirayi babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres da ya ba da muhimmanci ga batun mawuyacin halin da musulmin kasar Myammar suke ciki da kuma yin dukkanin abin da ya kamata wajen ganin an fitar da su daga irin wannan halin.
-
MDD Za Ta Gudanar Da Bincike Kan Danyen Aikin Da Ake Yi Wa Musulmin Myammar
Jan 06, 2017 14:18Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa ta fara gudanar da bincike dangane da musgunawa musulmin Rohinga na kasar Myammar da jami'an tsaron kasar suke yi bugu da kari kan rahotannin da suke nuni da irin cin zarafin musulmi 'yan tsiraru da mabiya addinin Budhha suke yi da suka hada da fyade, kisa, azabtarwa da sauransu.