-
Sabon Babban Sakataren MDD: Majalisar Dinkin Duniya Tana Fuskantar Babbar Kalubale
Jan 04, 2017 02:24Sabon babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bayyana cewa ko shakka babu Majalisar Dinkin Duniyan tana fuskantar babban kalubale a gabanta sakamakon gazawar da ta yi wajen magance matsaloli daban-daban da suka addabi duniya.
-
MDD Ta Goyi Bayan Shirin Tsagaita Wuta A Siriya
Jan 01, 2017 02:52Majalisar dinkin duniya ta goyi bayan shirin tsagaita wutar da kasashen Rasha da Turkiyya suka samar a Syria.
-
Wasu Wadanda Suka Karbi Kyautar Nobel Sun bukaci MDD Ta Shiga Cikin Lamarin Kisssan Musulman Myanmar
Dec 30, 2016 01:43Wasu wadanda suka karbi kyautar Nobel a duniya sun bukaci Majalisar dinkin duniya ta shiga cikin lamarin musulman kasar Myanmar don dakatar da kisan kiyashin da ke faruwa a kasar Myanmar.
-
Mutane 14 Ke Mutuwa Ko Wace Rana A Tekun Mediterranean
Dec 28, 2016 03:00A kalla mutane 14 ne ke mutuwa a ko wace rana a kokarin tsallaka tekun Mediterranean a shekarar 2016 mai shirin karewa, wannan shi ne adadi mafi yawa da aka taba samu, kamar yadda mai magana da yawun ofishin MDD ya tabbatar a jiya Talata.
-
Kwamitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya Ta Kasa Dorawa Sudan Ta Kudu Karin Takunkumai
Dec 24, 2016 07:24Kwamitin Tsaro na Majalisar dinkin duniya ya kasa samun goyon baya kan kara dorawa Sudan ta Kudu takunkumai.
-
An Kashe Sojan Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Congo
Dec 20, 2016 09:12Majalisar dinkin duniya ta sanar da kashe daya daga cikin sojojinta masu gudanar da ayyukan wanzar da sulhu da zaman lafiya a jamhuriyar dimokradiyyar Congo.
-
An Tsawaita Wa'adin Zaman Dakarun Tabbatar Da Zaman Lafiya Na MDD A Sudan Ta Kudu
Dec 18, 2016 02:02Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya amince da kara wa'adin zaman dakarun tabbatar da zaman lafiya na majalisar (UNMISS) a kasar Sudan ta Kudu bayan karewar wa'adinsu a ranar Alhamis din da ta gabata.
-
Gargadin Majalisar Dinkin Duniya Akan Halin Mutane Yeman:
Dec 17, 2016 02:53Mutanen Yeman Za su iya fadawa cikin Karin Wahala
-
Sabon Babban Sakataren MDD Yayi Rantsuwar Kama Aiki
Dec 13, 2016 07:41Tsohon Firayi ministan kasar Portugal Antonio Guterres, yayin rantsuwar kama aiki a matsayin sabon babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya na tara wanda zai kama aiki a watan Janairun shekara mai kamawa ta 2017.
-
Majalisar Dinkin Duniya Za ta ci gaba Da Taimakakwa Kasar Ghana.
Dec 10, 2016 08:46Bayan Zabe, majalisar dinkin duniya za ta taimakawa kasar Ghana.