-
An gano Sojojin da suka ci zarafin Mata a kasar Afirka ta tsakiya
Dec 06, 2016 02:16Majalisar Dinkin Duniya ta gano Sojoji 41 daga cikin Dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar wadanda suka ci zarafin Mata daga shekarar 2014 zuwa 2015 a kasar Afirka ta tsakiya.
-
An bukaci Isra'ila da ta fice daga tsaunukan Golan
Dec 03, 2016 07:51Majalisar Dinkin Duniya ta sake fitar da wani kudirin inda ya bukaci haramcecciyar kasar Isra'ila da ta fice daga tsaunukan Golan
-
An bukaci Isra'ila da ta fice daga tsaunukan Golan
Dec 03, 2016 07:49Majalisar Dinkin Duniya ta sake fitar da wani kudirin inda ya bukaci haramcecciyar kasar Isra'ila da ta fice daga tsaunukan Golan
-
Martanin Sudan ta kudu kan zarلkin ta da kisan kare dangi
Dec 02, 2016 07:51Shugaban Kasar Sudan ta Kudu ya yi watsi da zarkin da aka yiwa Gwamnatin sa na kisan kare dangi ga wasu kabilun kasar
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci A Dauki Mataki Kan Kasashen Da Suke Ficewa Daga Kotun ICC
Dec 01, 2016 11:04Babban kwamishina na hukumar kare hakkin bil'adama ta Majalisar Dinkin Duniya Ya Bukaci A manya manyan makasashen duniya sau dauki matakan da suka dace kan kasashen da suke ficewa daga kotun kasa da kasa ta ICC ba tare da kwakwarar dalili ba.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci A Tallafawa Yan Gudin Hijira Kasar Syria
Nov 29, 2016 07:46Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan bukatar tallafawa yan gudun hijirar kasar Syria da gaggawa.
-
An Sace Wasu Jami'an Majalisar Dinkin Duniya A Kasar Sudan
Nov 28, 2016 14:04Wasu mutane masu dauke da makamai sun sace wasu jami'an majalisar dinkin uku masu kula da ayyukan tallafawa 'yan gudun hijira a yankin Darfur.
-
Kimanin Mutane miliyan biyu ne ke bukatar taimakon gaggawa a Nijer
Nov 27, 2016 15:43Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa kimanin Mutane milyan biyu ne ke bukatar taimakon abinci a jumhoriyar Nijer
-
Gwamnatin Kasar Burundi Ta Ki Amincewa Da Ziyarar Kwararru Na MDD A Kasar
Nov 27, 2016 07:17Gwamnatin kasar Burundi ta bada sanarwan cewa ba zata bada hadin kai ga komiti na musamman wanda MDD ta kafa don binciken matsalar take hakkin bil'adama a kasar ba.
-
Sudan Ta Kudu Ta Amince Da Karin Dakarun Zaman Lafiya Na MDD A Kasar
Nov 27, 2016 02:24Gwamnatin kasar Sudan ta Kudu ta sanar da amincewarta da kara turo dakarun tabbatar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a kasar a kokarin da ake yi na kawo karshen rikicin da ya kunno kai a kasar.