-
Ban Ki-Moon Ci Gaba Da Tashe-Tashen Hankula A Siriya Babbar Gazawa Ce Ga M.D.Duniya
Nov 23, 2016 07:36Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Ci gaba da tashe-tashen hankula a kasar Siriya babbar gazawa ce ga Majalisar Dinkin Duniya.
-
Sakamakon Bincike: 'Yan Ta'addan ISIS Na Amfani Da Makaman Amurka Da Saudiyyah Ne
Nov 22, 2016 14:47Sakamakon wani bincike ya yi nuni da cewa 'yan ta'addan ISIS suna yin amfani da makaman da Amurka ta mika musu ne ko kuma wanda gwamnatin Saudiyyah ta saya musu.
-
Gwamnatin Rasha Ta Zarga MDD Da Sakaci Wajen Tallafawa Fararen Hula A Siria
Nov 22, 2016 14:28Gwamnatin kasar Rasha ta zargi majalisar dinkin duniya da sakaci wajen tallafawa fararen hula a birnin Halab na kasar Siria
-
Yan Bindiga Sun Kaddamar Da Hari Kan Sansanin Dakarun MDD A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Nov 22, 2016 08:38Wasu gungun 'yan bindiga sun kaddamar da hari kan sansanin dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da suke Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
Burundi Ta Yi Watsi Da Rahoton Kungiyar Kare Hakkin Bil Adama Ta Kasa Da Kasa
Nov 19, 2016 03:08Mahukuntan kasar Burundi sun yi watsi da wani rahoto da kungiyar nan mai rajin kare hakkin bil Adama ta FIDH ta fitar, wanda ke cewa akwai yiwuwar aikata kisan kiyashi a kasar.
-
An Kammala Taro Kan Dumamar Yanayi A Morocco
Nov 19, 2016 03:08Jiya Alhamis an kammala taro kan dumamar yanayi daya gudana a kasar marocco inda aka amince da wani kuduri dake kira ga daukacin masu ruwa da tsaki da su dora matukar muhimmanci tare da hadin gwiwa wajen yaki da tasirin sauyin yanayi.
-
Yan Gudun Hijira Da Bakin Haure Fiye Da 4600 Suka Mutu A Bahar Rum A Bana
Nov 19, 2016 03:07Hukumar kula da kaurar jama'a ta duniya ta ce a shekarar bana 'yan gudun hijira da bakin haure a kalla 4,636 ne suka mutu a kan hanyarsu ta ratsa bahar Rum zuwa nahiyar Turai.
-
UNICEF Ta Ce: Gurbatacciyar Iska Da Miliyoyin Kananan Yara Suke Shaka Tana Barazana Ga Rayuwarsu
Nov 10, 2016 23:52Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Sakamakon wani bincike da aka gudanar yana nuni dacewa: Kananan yara fiye da miliyan 300 a duniya suna fuskantar barazana a fagen kiwon lafiya saboda shakar gurbatacciyar iska.
-
MDD Ta Nuna Damuwarta Kan Ci Gaba Da Tsare Wani Alkalinta Da Ake Yi A Turkey
Nov 10, 2016 02:23Majalisar Dinkin Duniya ta nuna damuwarta dangane da ci gaba da tsare wani alkalin da majalisar ta nada don yin shari'ar kisan kiyashin da aka yi a Yugoslavia da Rwanda da gwamnatin Turkiyya ta yi bisa zargin hannu cikin kokarin juyin mulkin da ya faru a kasar.
-
Yemen : An Yi zanga zangar Kyammar Wakilin MDD
Nov 05, 2016 12:31Magoya bayan 'yan gwagwarmayar neman sauyi na Houtsis a Yemen sun gudanar da wata zanga zanga yau Asabar domin nuna adawa da tsarin samun lafiya da wakiln musamen na MDD, Ismaïl Ould Cheikh Ahmed ya gabatar.