-
MDD Ta Kori kwamandan Rundunar Tabbatar Da Zaman Lafiya Na Sudan Ta Kudu Saboda Sakaci
Nov 02, 2016 13:45Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-Moon ya kori kwamandan rundunar wanzar da zaman lafiya na majalisar a Sudan ta Kudu (UNMISS) bayan wani rahoton da ya nuna cewar rundunar ta nuna gazawa wajen kare lafiyar fararen hula a rikicin da ya barke a birnin Juba, babban birnin kasar Sudan ta Kudun.
-
Ban Ki Moon Ya Bukaci Afirka Ta Kudu Da Ta Sauya Tunaninta Kan Ficewa Daga Kotun ICC
Oct 31, 2016 01:56Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki Moon ya kirayi kasar Afirka ta Kudu da ta sauya ra'ayinta dangane da ficewar da ta yi daga kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffuka.
-
An Zabi Afirka Ta Kudu, Rwanda, Masar Da Tunisiya A Matsayin Membobin Kwamitin Kare Hakkokin Bil'adama Na MDD
Oct 29, 2016 13:22Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya zabi wasu kasashen Afirka su hudu a matsayin membobi a kwamitin kare hakkokin bil'adama na majalisar, wanda hakan ya ba wa nahiyar Afirka damar zama nahiyar da ta fi yawan wakilai a wannan kwamiti mai membobi 14.
-
Hukumar FAO ta bukaci taimakon gaggawa domin kalubalantar yunwa a kasar Madagaskar
Oct 27, 2016 14:35Hukumar samar da abinci da aiyukan Noma ta MDD FAO ta sanar da cewa kimanin Mutane dubu 850 ke tsananin bukatar abinci a kasar Madagaskar
-
Ban Ki-moon Ya Damu Kan Karamcin Tallafi A Haiti
Oct 16, 2016 02:22Babban sakatare janar na MDD, Ban Ki-moon, ya nuna matukar damuwarsa dangane da karamcin tallafin ga al'ummar Haiti da bala'in guguwar nan da aka yiwa lakabi da Matthew ta shafa.
-
An Zabi Antonio Guterres A Matsayin Sabon Sakataren Majalisar Dinkin Duniya
Oct 13, 2016 14:12A kuri'ar da aka kada a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya a yau din nan Alhamis, membobin Majalisar sun zabi tsohon firayi ministan kasar Portugal Antonio Guterres a matsayin sabon babban sakataren Majalisar Dinkin Duniyan.
-
Ban Ki Moon Ya Zargi Gwamnatin Sudan Ta Kudu Da Gazawa A Kokarin Tabbatar Da Zaman Lafiya A Kasar
Oct 11, 2016 01:57Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya (MDD) Ban Ki-moon ya ce har ya zuwa yanzu dai gwamantin kasar Sudan ta Kudu ta gagara cika alkawarin da ta yi na bari a tura karin sojojin tabbatar da zaman lafiya na majalisar a kasar don gujewa shirin da ake yi na kakaba mata takunkumin sayen makamai.
-
Damuwar MDD kan ci gaba da kai hare-hare kan cibiyoyin kiyon lafiya
Oct 05, 2016 02:27Bayan watsa rahototanni da dama dangane da kai hare-hare kan cibiyoyin kiyon Lafiya a yankuna daban daban na Duniya, babban saktare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Banki Moon ya bukaci kwamitin tsaro na MDD da ya dauki kwararen matakai a kan wannan batu.
-
Burundi Ta Yi Watsi Da Kokarin MDD Na Kafa Kwamitin Bincike Kan Rikicin Kasar
Oct 04, 2016 07:46Gwamnatin kasar Burundi ta yi watsi da aniyar Majalisar Dinkin Duniya na kafa wani kwamitin bincike don gano wadanda suke da hannu cikin zargin kisan gilla da azabtarwar da aka ce an yi a kasar tana mai cewa rahoton da majalisar ta samu na bangare guda ne kawai.
-
MDD Ta Nada Jakada Na Musamman Da Zai Sanya Ido Kan 'Yan Gudun Hijirar Somaliya
Oct 03, 2016 02:06A karon farko Majalisar Dinkin Duniya ta nada jakada na musamman da zai sanya ido kan harkokin 'yan gudun hijirar Somaliya da suke rayuwa a sansanin 'yan gudun hijirar Dadaab a cikin kasar Kenya.