-
Adawar MDD a kan bincike dangane da ta'addancin da Saudiya ta yi a Yemen
Oct 01, 2016 14:25Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana adawarta kan gudanar da bincike dangane da ta'addancin masarautar Ali-sa'oud a kasar Yemen.
-
MDD Ta Yi Allawadai Da Harin Amurka Kan Fararen Hula A Afganistan
Sep 30, 2016 07:52MDD tayi allawadai da wani harin Amurka a Afganistan daya kashe fararen hula 15 a cikin wannan mako.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Gudanar Da Zama Kan Batun Yaki Da Fataucin Mutane
Sep 24, 2016 07:46Babban jami'in Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci shirya zama kan batun yaki da fataucin mutane tare da musgunawa 'yan gudun hijira.
-
An Tsaurara Matakan Tsaro A New York Gabannin Taron Babbar Zauren MDD
Sep 19, 2016 06:52Sakamakon harin ta'addancin da aka birnin New York na Amurka, ma'aikatar tsaron cikin gidan Amurka ta sanar da daukan tsauraran matakan tsaro a duk fadin birnin a daidai lokacin da ake shirin fara gudanar da taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya inda ake sa ran shugabannin kasashe da dama za su halarta.
-
Zaman Gaggawa Da Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Ya Gudanar Kan Kasar Siriya
Sep 18, 2016 00:58Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya gudanar da zaman gaggawa a cikin daren jiya wayewar garin yau Lahadi kan matsalar kasar Siriya amma zaman ya kawo karshe ba tare da cimma wata kwakkwarar matsaya ba.
-
Shugaba Ruhani Ya Bar Iran Zuwa Venezuela Don Halartar Taron NAM
Sep 16, 2016 07:24Da safiyar yau Juma'a ne shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bar birnin Tehran zuwa kasar Venezuela don halartar taron shugabannin kasashen 'yan ba ruwanmu (NAM) karo na 17 ga za a gudanar a can kana daga baya kuma ya wuce birnin New York inda zai gabatar da jawabi a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya.
-
Rahoton Majalisar Dinkin Duniya Kan Masifar Yunwa A Nahiyar Afrika
Sep 14, 2016 11:57Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da rahoton cewa: Akwai miliyoyin kananan yara da suke fama da masifar yunwa a kasashen nahiyar Afrika.
-
An Fara Bincike Kan Harin da Aka Kai Wa Fararen Hulan Dake Karkashin Kulawar MDD A Sudan Ta Kudu
Sep 11, 2016 01:25Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa an fara gudanar da bincike kan rahotannin kai hare-hare da kuma cin zarafin mata ciki kuwa har da yi musu fyade a wani hari da aka kai wa wasu fararen hula da ke karkashin kulawar majalisar a birnin Juba, babban birnin kasar Sudan ta kudu.
-
MDD tayi marhabin da matakin da Jean Ping ya dauka
Sep 10, 2016 06:40MDD ta yi marhabin da matakin da dan takarar shugabancin kasar da ya sha kayi a kasar Gabon ya dauka
-
UNICEF: Yara miliyan 50 ke yin hijira a duniya
Sep 07, 2016 06:19Asusun kula da kananan yara na MDD UNICEF ya ce kusan yara miliyan 50 suke barin kasashensu na asli sanadiyar yake-yake, da kuma wasu matsalolin da kan tasowa cikin kasashen nasu