-
Wajabcin Kawo Karshen Tashe-Tashen Hankula A Kasar Siriya
Feb 15, 2016 13:30Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Siriya ya jaddada wajabcin kawo karshen duk wasu tashe-tashen hankula a kasar ta Siriya.
-
WHO Ta Ayyana Cutar Zika A Matsayin Babbar Barazana Ga Duniya
Feb 02, 2016 02:24Kwararru na Hukumar sun bayyana cutar a matsayin wadda ke bukatar agajin gaggawa na Duniya.
-
Ban Ki-Moon Ya Yi Gargadi Kan Bullar Masifar Fari Mafi Muni A Kasar Habasha
Feb 01, 2016 03:14Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan bullar masifar fari mafi muni a kasar Habasha tare da bayyana bukatar hanzarta gabatar da tallafin miliyoyin kudade da nufin yantar da al'ummar kasar daga masifar karancin abinci.