Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Mexico

  • Rikici A Gidan Kurkukun Kasar Mexico Ya Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa

    Rikici A Gidan Kurkukun Kasar Mexico Ya Lashe Rayukan Mutane Masu Yawa

    Jul 07, 2017 06:44

    Majiyar tsaron kasar Mexico ta sanar da cewar bullar rikici a tsakanin fursunoni a gidan kurkukun yankin Acapulco da ke jihar Guerrero ya lashe rayukan mutane akalla 28 a cikin daren jiya Alhamis.

  • Mutane 4 Sun Hallaka Sanadiyar Bore A Gidan Kaso Na Kasar Maxico

    Mutane 4 Sun Hallaka Sanadiyar Bore A Gidan Kaso Na Kasar Maxico

    Jun 07, 2017 12:00

    Akala Mutane 4 suka hallaka yayin da wasu 6 na daban suka ji rauni sakamakon rikici tsakanin kungiyoyin 'yan kwaya a gidan wani Yari dake arewa maso gabashin kasar Maxico.

  • Yahudawan Mexico Sun Yi Allah Wadai Da Netanyahu Saboda Goyon Bayan Trump

    Yahudawan Mexico Sun Yi Allah Wadai Da Netanyahu Saboda Goyon Bayan Trump

    Jan 31, 2017 17:52

    Yahudawan kasar Mexico sun yi kakkausar suka da tofin Allah tsine ga firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu saboda goyon bayan shugaban kasar Amurka Donald Trump da yayi kan shirinsa na gina katanga tsakanin Amurka da Mexicon.

  • Mexico Ta Mika Madugun Masu Safarar Kwaya El-Chapo Ga Amurka

    Mexico Ta Mika Madugun Masu Safarar Kwaya El-Chapo Ga Amurka

    Jan 20, 2017 11:05

    Gwamnatin kasar Mexico ta mika wa Amurka kasurgumin shugaban masu fataucin miyagun kwayoyi dan kasar Joaquin Guzman da ake kira El Chapo domin fuskantar shari’a kan tuhumce-tuhumcen da ake masa a kasar Amurkan.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS