Pars Today
Ministan harkokin wajen kasar masar ya bayyana cewa babu wata hanyar warware rikice-rikicen kasashen Siriya da Libya in banda sulhuntawa.
Ministan harkokin wajen kasar Zambiya, Henry Kalaba, ya sanar da yin murabus daga mukaminsa sakamakon gagarumin sabanin da ya kunno kai cikin jam'iyya mai mulki ta kasar kan batun tazarcen da shugaban kasar yake son yi.
Ministan harkokin wajen hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa ya bayyana cewa: Al'ummar Palasdinu sun samu gagarumar nasara a kan bakar siyasar Amurka a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya.
A yau ne ministocin harkokin waje na kasashen larabawa suka kammala taron da kasar saudia ta kira a birnin alkahira na kasar Masar
Shugaba Alpha Konde ya sauke ministar harkokin wajen kasar malama Makalh Camara a lokacin da take ziyarar aiki a kasar Mozambique.