-
Iraki:Mun Kai Hari Kan ISIS A Siriya Ne Bayan Da Muka Tunutubi Hukumomin Damuscus, Tehran Da Moscow
Apr 20, 2018 06:34Kakakin ma'ikatar tsaron kasar Iraki ya tabbatar da tuntubar hukumomin kasashen Siriya,Iran da Rasha kafin suka kaddamar da harin sama kan maboyar 'yan ta'addar ISIS a kan iyakar kasar da Siriya.
-
Kremlin:Dole Ne Kasar Birtaniya Ta Nemi Uzuri Daga Kasar Rasha
Apr 04, 2018 18:57Kakakin fadar Kremlin ya ce ya zama wajibi Birtaniya ta nemi uziri kan zarkin da ta yi Rasha daga hukumomin Moscow.
-
Rasha Za Ta Mayar Da Martanin Korar Jami'an Diplomasiyyarta Da Kasashen Turai Su Ka Yi.
Mar 26, 2018 19:01Kamfanin dillancin labarun Sputnik ya ambato majiyar gwamnatin kasar Rasha na cewa korar jami'an diplomasiyya fiye da 100 da Birtaniya da kawayenta su ka yi zai fuskanci mai da martani.
-
Wani Dan Bindiga Ya Gudanar Da Harbe-Harbe A Yankin Kudu Maso Gabashin Kasar Rasha
Dec 27, 2017 12:11Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Rasha ta sanar da cewa: Wani dan ina ga kisa ya gudanar da harbe-harbe a kan wani gida a yankin kudu maso gabashin kasar, inda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum guda.
-
Rasha: An Gano Maboyar Kera Bama-bamai Ta Kungiyar Da'esh A Birnin Moscow.
May 26, 2017 06:45Jami'an tsaron kasar Rasha, wacce ta yi wannan sanarwa ta kuma kame mutane hudu da su ke da alaka da kungiyar ta'addancin ta Da'esh.
-
Rasha Ta Jaddada Muhimmancin Rawar Da Kasar Iran Ke Takawa A Fagen Yaki Da Ta'addanci
Feb 13, 2017 17:24Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya jaddada cewa: Rashin damawa da kasar Iran a fagen yaki da ta'addanci lamari ne da bai dace ba.