-
Iraki: An Kashe 'Yan Ta'addar Kungiyar Da'esh 250 A Gabacin Birnin Musel.
Jan 05, 2017 07:25Sojojin Iraki Sun Sanar Da Kashe 'Yan ta'addar Da'esh 250 A cikin Sa'oi 24
-
Dakarun Iraki Sun Kaddamar Da Kashi Na Biyu Na Hare-Haren Kwato Garin Mosul
Dec 29, 2016 11:51Rahotanni daga kasar Iraki sun bayyana cewar dakarun kasar sun kaddamar da mataki na biyu na hare-haren da suke kai wa garin Mosul da nufin kwato garin daga hannun 'yan ta'addan kungiyar Da'esh (ISIS) da suke rike da shi tsaron shekaru.
-
Turkiya: Sojojin Turkiya Sun yi alkawalin Ficewa Daga Kasar Iraki
Dec 23, 2016 05:49Jakadan Turkiya A Iraki ya ce sojojin kasarsa za su fice daga cikin kasar Iraki
-
Turkiya tayi alkawarin fitar da Sojojin ta daga cikin kasar Iraki
Dec 22, 2016 18:15jakadar kasar Turkiya a birnin Bagdaza na kasar Iraki ya yi alkawrin fitar da Sojojin su daga cikin kasar
-
An kashe 'Yan Ta'adda Da Dama A Birnin Mosel Na Kasar Iraki.
Dec 08, 2016 12:23Jiragen yakin Iraki na ci gaba da kai hare-hare akan 'yan ta'addar birnin Mosel
-
Dakarun Iraki Na Samun Gagarumar Nasarar A Yunkurin Tsarkake Mausul Daga 'Yan Ta'addan
Nov 25, 2016 19:28A ci gaba da yunkurin da dakarun hadin gwiwa na kasar Iraki ke yi domin tsarkake lardin Nainawa musamman babban birnin lardin wato Mausul daga 'yan ta'addan takfiriyyah na ISIS, a jiya dakarun sun sanar da kammala mataki na hudu a wannan yunkuri.
-
Sojojin Iraki Da Dakarun Sa-Kai Suna Ci Gaba Da Samun Nasarar 'Yantar Da Yankunan Garin Mosel
Nov 24, 2016 12:17Sojojin gwamnatin Iraki da dakarun sa-kai suna ci gaba da murkushe 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a kokarin da suke yi na 'yantar da garin Mosel daga mamayarsu.
-
Dakarun Sa Kai Na Iraki Sun Katse Hanyar Da Ta Hada Mosul Da Birnin Raqqah Na Syria
Nov 20, 2016 05:46Dakarun sa kai na kasar Iraki sun katse babbar hanyar da 'yan ta'addan wahabiyyah takfiriyyah na ISIS suke samun dauki daga sauran 'yan ta'adda na Raqqah da ke cikin kasar Syria.
-
IS na ci gaba da kisan fararen hula a gabashin Mausil
Nov 17, 2016 18:11Mayakan ISIS sun kashe fararen hula da dama a gabashin garin Mausil
-
Sojojin Iraki Na Ci Gaba Da Kwace Yankunan Garin Mosil Daga Hannun 'Yan ISIS
Nov 12, 2016 16:49Majiyoyin sojin kasar Iraki sun bayyana cewar dakarun musamman na kasar da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar kwace wasu yankuna guda biyu a gabashin garin Mosul daga hannun 'yan kungiyar Da'esh (ISIS) a yau din nan Asabar bayan wani gagarumin gumurzu da ya gudana tsakanin bangarori biyun.