Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

nigeria

  • MDD Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Boko Haram A Jihar Borno

    MDD Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Boko Haram A Jihar Borno

    Aug 17, 2017 01:08

    Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah wadai da harin ta'addancin da kungiyar Boko Haram ta kai garin Konduga dake jihar Bornon Nijeriya da yayi sanadiyyar mutuwar sama da mutane 20 da kuma raunana wasu da dama.

  • An Bukaci Karfafa Matakan Tsaro A Sansanonin 'Yan Gudun Hijra A Najeriya

    An Bukaci Karfafa Matakan Tsaro A Sansanonin 'Yan Gudun Hijra A Najeriya

    Aug 16, 2017 14:49

    Shugaban hukumar dake kula da 'yan gudun hijra a Najeriya ya bukaci a karfafa matakan tsaro a sansanonin 'yan gudun hijra.

  • M.D.Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Harin Kunan Bakin Waken Da Aka Kai Jihar Bornon Nigeriya

    M.D.Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Harin Kunan Bakin Waken Da Aka Kai Jihar Bornon Nigeriya

    Aug 16, 2017 07:17

    Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah wadai da hare-haren kunan bakin waken da aka kai garin Mandarari da ke jihar Borno a shiyar arewa maso gabashin tarayyar Nigeriya a jiya Talata.

  • Kasar Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Jihar Bornon Nigeriya

    Kasar Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Jihar Bornon Nigeriya

    Aug 16, 2017 07:17

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai garin Mandarari da ke jihar Bornon a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya.

  • Gwamnatin Najeriya Na Bayar Da Horon Wayar Da Kai Ga 'Yan Boko Haram

    Gwamnatin Najeriya Na Bayar Da Horon Wayar Da Kai Ga 'Yan Boko Haram

    Aug 15, 2017 13:12

    Gwamnatin na ci gaba da aiwatar da shirin da ta fara na bayar da horo ga 'yan kungiyar Boko Haram da ake tsare da su a gidajen kaso kan koyarwar muslunci dangane da zaman lafiya.

  • Ganawar Buhari Da Tawagar Yada Labaransa A Landan

    Ganawar Buhari Da Tawagar Yada Labaransa A Landan

    Aug 13, 2017 01:26

    Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, wanda ya shafe sama da watanni uku yana jinya a birnin Landan ya gana da wata tawagar yada labaransa karkashin jagoranci ministan yada labarai da al’adu na kasar Lai Mohamed.

  • Hukumar Yaki Da Safarar Mutane: Yan Nigeria 520 Ne Za'a Dawo Da Su Gida Daga Libya A Wannan Wantan

    Hukumar Yaki Da Safarar Mutane: Yan Nigeria 520 Ne Za'a Dawo Da Su Gida Daga Libya A Wannan Wantan

    Aug 12, 2017 13:13

    Hukumar yaki da fataucin mutane ta Nigeria NAPTIP ta bayyana cewa yan Nigeria 540 ne za'a dawo dasu gida Nigeria a cikin wannan wata ta Augusta da muke ciki daga kasar Libya.

  • Najeriya Ta Tura Sojoji Zuwa Kasar Liberiya

    Najeriya Ta Tura Sojoji Zuwa Kasar Liberiya

    Aug 11, 2017 06:40

    Majiyar Sojan Najeriya ta ce; Kasar ta tura sojoji 230 zuwa Liberiya a karkashin dakarun tabbatar zaman lafiya na kasa da kasa

  • EFCC: Dukiyar Satar Da Aka Gano A Wajen

    EFCC: Dukiyar Satar Da Aka Gano A Wajen "Diezani" So Man Tabi Ne Kawai

    Aug 11, 2017 01:16

    Mukaddashin shugaban Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Nijeriya (EFCC), Ibrahim Magu, ya bayyana cewa dukiyar sata da yanzu aka gano daga wajen tsohuwar ministar man fetur ta Nijeriya, Diezani Alison-Madueke, a matsayin wani abin da bai taka kara ya karya ba idan aka kwatanta da abin da ake zargin ta sata.

  • Kungiyar IYC Ta Bawa Kamfanonn Mai Kwanaki 90 Na Maida Headquatocinsu Yankin Niger Delta

    Kungiyar IYC Ta Bawa Kamfanonn Mai Kwanaki 90 Na Maida Headquatocinsu Yankin Niger Delta

    Aug 10, 2017 01:55

    Shugaban kungiyar Matsan Kabilar Ijawo IYC a yankin Niger-Delta a Nigeria ya bada kamfanonin man fetur na kasashen waje masu hakar man fetur a yankin Niger Delta su maida cibiyoyin kamfanonin su zuwa yankin a cikin kwanaki 90.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS