-
Najeriya: An Sace Motar Safa Mai Dauke Da Mutane 16
Aug 08, 2017 07:41Kamfanin dillancin labarun Faransa ya nakalto cewa; Masu dauke da makamai sun tsare motar ne a kusa da birnin Port Harcout inda su ka yi garkuwa da mutanen cikinta 16
-
An Yi Awan Gaba Da Fasinjoji Da Dama A Kudancin Najeirya.
Aug 08, 2017 02:18Wasu 'yan bindiga sun yi awan gaba da fasinjsar Bas 16 jiya Litinin a Kudancin Najeriya.
-
Sojoji 2 da 'Yan Boko Haram 13 Sun Mutu Yayin Gumurzu A Adamawa Da Borno
Aug 07, 2017 12:54Rundunar sojan Nijeriya ta sanar da cewa dakarunta na Operation Lafiya Dole da suke fada da kungiyar Boko Haram sun hallaka 'yan kungiyar su 13 a wasu gumurzu da ya gudana tsakaninsu a yankuna daban-daban na jihohin Borno da Adamawa.
-
Wasu Yan Bindiga Sun Yi Barin Wuta A Cikin Wani Coci A Jihar Anambara
Aug 06, 2017 12:27Yan bindiga sun kai farmaki cikin wani coci mai suna St. Philips Catholic Church Ozubulu a cikin karamar hukkumar Ekwusigo a jihar Anambara daga kudancin Nigeria a safiyar yau Lahadi.
-
Najeriya: An Yi Zanga-zangar Neman Sakin Sheikh Ibrahim El-Zakzaky A Abuja.
Aug 05, 2017 14:20Masu Zanga-zangar ta ruwan sanyi sun bukaci da a saki shugaban harkar musulunci a Najeriya tare da yin suka akan kin aikin gwamnatin da umarnin kotu na sakin malamin.
-
Najeriya: An Kashe 'Yan Ta'adda 3 A Jahar Borno
Aug 05, 2017 14:18Jami'an tsaron kasar sun sanar da cewa dukkanin 'yan ta'addar uku da aka kashe suna kokarin kai harin kunar bakin wake ne.
-
Amurka Za Ta Sayarwa Najeriya Jiragen Yaki Na Zamani
Aug 05, 2017 01:09Gwamnatin Amurka ta amince da sayarwa da Najeriya jiragen saman yakin zamani har na dala Miliyan 600, duk kuwa da zargin keta hakkin bil Adama da ake yiwa Najeriyar.
-
Amurka Za Ta Sayarwa Najeriya Jiragen Yaki Na Zamani
Aug 04, 2017 23:56Gwamnatin Amurka ta amince sayarwa da Najeriya jiragen saman yakin zamani har na dala Miliyan 600, duk kuwa da zargin keta hakkin bil Adama da ake yiwa Najeriyar.
-
An Kori 'Yan Sandan Da Suka Wawashe Kayan Gidan Jonathan Daga Aiki
Aug 04, 2017 06:07Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta sanar da korar wasu 'yan sandan kasar su hudu daga aiki saboda zargin da ake musu da hannu cikin satar da aka yi a gidan tsohon shugaban Nijeriyan Goodluck Jonathan.
-
Najeriya: Gwamnatin Jahar Lagos Ta Gurfanar Da Manyan Mutane 28 Da Yara 12 Kan Zargin Luwadi
Aug 04, 2017 01:17Gwamnatin Jihar Lagos a tarayyar Nigeria ta gurfanar da manya manyan mutane 28 da kuma yara 12 a gaban wasu kotuna biyu tare da tuhumar aikarta luwadi a tsakaninsi a wani Hotel a cikin birnin.